Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

'Atiku ne zabin kabilar Yorubawa ba shugaba Buhari ba'
'Atiku ne zabin kabilar Yorubawa ba shugaba Buhari ba'
daga  Mudathir Ishaq

Ana sa rai dai, Igbo zasu yi PDP, yankin su GEJ watau Neja Delta ma haka, Yarabawa zasu kasu biyu, amma mafi yawansu Buhari zasu yi, Arewa maso yamma ta Buhari ce, ta gabas ma haka, tsakiyar Najeriya kuwa, sun kasu, kirista PDP

Jerin fina-finan Hausa da su kayi tashe a shekarar bara
Jerin fina-finan Hausa da su kayi tashe a shekarar bara
daga  Muhammad Malumfashi

Za ku ga jerin fina-finai iri-iri, wadanda yawanci na barkwanci da soyayya ne, da kuma almara, da su kayi fice a 2918. Daga ciki akwai fim din ban-dariya na Adam A. Zango, da su Ali Nuhu, da sauran manyan taurari.