Matatar Dangote ta maida farashin fetur ₦1,200 yau Alhamis, 9 ga Afrilu, 2026, bayan saukar farashin danyen mai sakamakon tsagaita wutar Amurka da Iran.
Matatar Dangote ta maida farashin fetur ₦1,200 yau Alhamis, 9 ga Afrilu, 2026, bayan saukar farashin danyen mai sakamakon tsagaita wutar Amurka da Iran.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana cewa yana cikin tattaunawa da abokansa na siyasa kan makomarsu gabanin babban zaben 2027.
Buhari zai kammala gadar da ta gagari kowane Gwamnati. Gwamnatin Buhari za ta kammala aikin gadar Neja Delta a cikin shekarar 2022. Gadar da ta hada kudancin Najeriya da kuma yankin Neja-Delta wanda aka dade ana wakar za ayi.
Idan ku na bibiyar siyasa, za ku san akwai wasu Gwamnonin Jihohin da ba tare da su za ayi zaben 2019 ba. Wadannan jihohi sun hada da irin su Kogi, da Bayelsa. Sauran jihohin kuma dai sun hada da Anambra da irin su Ondo dsr.
Za ku ji cewa a jiya ne Gwamnan Legas ya kama wani Soja yana saba dokar hanya. Mai girma gwamnan jihar Legas watau Mista Akinwunmi Ambode ya nemi ayi ram da motor. Jama’a su na saba doka ne saboda su gujewa yawon motoci.
Guda daga cikin yan gaban goshin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, gwamnan jahar Kaduna ya kai ma shugaban ziyara a gidansa dake fadar gwamnatin Najeriya inda suka tattauna muhimman batutuwa.
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yami Osinbajo ya bayyana cewa mambobin jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) dad an takarar su na shugaban kasa, Alhai Atiku Abubakar sun san cewa shugaba Buhari mutun ne mai gaskiya.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta fitar da bayanai akan yawan yan takarar da ta yi wa rijista sannan ake sanya ran za su kada kuri’u a zabe mai zuwa. Bayanan ya nuna cewa yankin Arewa Maso Yamma ne ta fi yawan masu rijista.
Jam’iyyar APC na kokarin ganin ta tuge Gwamna Tambuwal daga kujerar gwamnan jihar Sokoto. Dan takarar jam’iyyar, Ahmed Aliyu Sokoto, ya bukaci mutanen jihar da su zabe shi da shugaban kasa Buhari kan rashin kokarin gwamnan jihar.
A jiya ne dai Dangin Amina Zakari sun fayyace gaskiyar zargin alakar ta da Buhari. Dangin Amina Zakari sun fito sun ce yayar Buhari ta taba aure a gidan mu amma sai dai auren bai dade ba aka samu saki ya shiga.
A ranar Litinin din da ta gabata ne hukumar zabe ta kasa watau INEC, ta gabatar da jimilla ta adadin al'ummar kasar nan da suka shirya babban zabe na 2019. Hukumar ta ce 'yan Najeriya 84m ke da rajista ta cancantar kada kuri'u.
Siyasa
Samu kari