Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

PDP ta kuma rasa wani babban Jigo a Jihar Arewacin Najeriya
PDP ta kuma rasa wani babban Jigo a Jihar Arewacin Najeriya
daga  Muhammad Malumfashi

Wani babban ‘Dan PDP a jihar Jigawa ya sauya-sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Wannan mutumi da yayi fice tsohon shugaban karamar hukuma ne kuma ya taba zama cikin masu ba tsohon gwamnan jihar sa shawara a 1999.

Satan dan kamfen mata: Wani mutum ya sha da kyar
Satan dan kamfen mata: Wani mutum ya sha da kyar
daga  Aminu Ibrahim

Kiris ya rage wasu fusattatun matasa su kashe wani mutum mai matsakaicin shekaru da aka kama yana satan da dan kamfen mata a Mgabkwu da ke karamar hukumar Awka ta Arewa na jihar Anambra. An cafke mutumin ne mai suna Ifeanyi dan as

'Yan majalisar dokoki 2 sun fita daga APC a Jigawa
Breaking
'Yan majalisar dokoki 2 sun fita daga APC a Jigawa
daga  Aminu Ibrahim

'Yan majalisun dokokin biyu a jihar Jigawa sun fice daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki sun koma Social Democratic Party (SDP). Daily Nigerian ta ruwaito cewa kakakin majalisar jihar, Isah Gwaram ne ya sanar d