Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

'Yan majalisar dokoki 2 sun fita daga APC a Jigawa
Breaking
'Yan majalisar dokoki 2 sun fita daga APC a Jigawa
daga  Aminu Ibrahim

'Yan majalisun dokokin biyu a jihar Jigawa sun fice daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki sun koma Social Democratic Party (SDP). Daily Nigerian ta ruwaito cewa kakakin majalisar jihar, Isah Gwaram ne ya sanar d

Ba na daurewa barayin da ke kusa da ni gindi – Shugaba Buhari
Ba na daurewa barayin da ke kusa da ni gindi – Shugaba Buhari
daga  Muhammad Malumfashi

Idan ba ku manta ba a shekaran jiya ne shugaba Buhari yayi wata hira da gidan talabijin na Arise TV inda ya kare wasu matakai da gwamnatin sa ta dauka yace idan har akwai wanda ya san wata barna da Uwargida ta tayi ya bankado.