Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Abin da zan yi a matsayin sabon IGP - Mohammed Adamu
Breaking
Abin da zan yi a matsayin sabon IGP - Mohammed Adamu
daga  Aminu Ibrahim

A kan batun zabe kuma, kun ji tsohon Sufeta Janar ya ce an kammala shiri domin gudanar da sahihiyar zabe a dukkan sassan Najeriya. Zamu dora daga inda ya tsaya domin tsara yadda za a gudanar da zabe cikin zaman lafiya da lumana a

APC ta baro jirgin magudin PDP ta hanyar wani Jami’in INEC
APC ta baro jirgin magudin PDP ta hanyar wani Jami’in INEC
daga  Muhammad Malumfashi

Mun samu labari cewa APC tace ta baro jirgin magudin PDP ta hanyar wani Jami’in INEC na kasa. APC tace Jam’iyyar PDP za tayi amfani da wani Ma’aikacin INEC ne wajen tafka magudi. Mista Yekini Nabena ya bayyana wannan.