Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Kamfen din Buhari: Mutane 2 sun suma a jihar Jigawa
Kamfen din Buhari: Mutane 2 sun suma a jihar Jigawa
daga  Mudathir Ishaq

Majiyar Legit.ng ta sanar a ita cewar wasu mutane sun fadi sumammu a wurin taron yakin neman sake zaben shugaba Buhari da aka gudanar jiya, Asabar, a Dutse, babban birnin jihar Jigawa. A cewar jaridar Daily Trust, an gaggauta fita

Atiku baya bukatar kudinku – Titi Abubakar ga yan Najeriya
Atiku baya bukatar kudinku – Titi Abubakar ga yan Najeriya
daga  Aisha Musa

Uwargidan dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Titi Abubakar, ta bayyana cewa mijinta Atiku ba kudin yan Najeriya yake so ba saboda yana da nashi kudin. Ta bukaci yan Najeriya da su zabi mijinta.