Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Muhimman abubuwa 7 a kan sabon CJN
Muhimman abubuwa 7 a kan sabon CJN
daga  Aminu Ibrahim

Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Justice Ibrahim Tanko Muhammad a matsayin mukadashin Alkalin Alkalai na Najeriya. Wannan ya biyo bayan dakatar da tsohon Alkalin Alkalai Walter Onnoghen ne da shugaban kasar ya yi a ranar Juma'a bi