A labarin nan, za a ji wani kamfanin kamun kafa a Amurka mai suna Von Batten-Montague-York, L.C. y samu kwangilar inganta sunan Atiku Abubakar gabanin zaben 2027.
A labarin nan, za a ji wani kamfanin kamun kafa a Amurka mai suna Von Batten-Montague-York, L.C. y samu kwangilar inganta sunan Atiku Abubakar gabanin zaben 2027.
A labarin nan, za a ji wani kamfanin kamun kafa a Amurka mai suna Von Batten-Montague-York, L.C. y samu kwangilar inganta sunan Atiku Abubakar gabanin zaben 2027.
A yayin da sakamakon babban zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar, 23 ga watan Fabrairun 2019 ke ci gaba da bayyana, mun samu cewa, shugaban kasa Buhari ya yi nasara cikin kananan hukumomi bakwai daga cikin 27 na jihar Borno.
A yayin da ake cigaba da zaben 2019, mun ji cewa El-Rufai da Matan sa 3 sun yi zabe a Unguwar Sarki. El-Rufai yace ba zai yi tsallaken layi ba, ya bi bayan jama’a domin kada kuri’a inda aka kai kusan 11:00 ba a fara ba.
Legit.ng ta ruwaito wannan ba wata bace illa Hajiya Hadiza Bukar Abba, karamar tsohuwar ministan harkokin kasashen waje a gwamnatin Buhari, kuma uwargidar tsohon gwamnan jahar Yobe, Sanata Bukar Abba Ibrahim.
Jiya mu ka ji cewa Jam’iyyar PDP ta ji babu dadi a hannun APC a Jihar Shugaban kasa inda APC ta samu kuri’a 340, 000 a zaben Yankin Tsakiyar Katsina daga kananan hukumomi 11 na cikin yankin mazabar jihar.
Za ku ji sakamakon zabe daga cikin Garin Shugaban kasa Buhari. Labarin yadda Atiku da Shugaba Buhari su ka gwabzawa a Katsina. #NigeriaDecides2019. Ku na samun labari kai tsaye daga wajen mu.
Atiku ya taki sa’a bayan sakamakon zaben Kaduna ya fara fitowa bayan dogon lokaci. Jam’iyyar PDP ta fara 2019 a Kaduna da Bismillah inda aka ji Alhaji Atiku Abubakar ya samu nasara a karamar hukumar Kaura.
Mun samu labari cewa akalla mutum 3 ne su ka rasa rayukan su a lokacin da rikicin siyasa ya kaure tsakanin Magoya bayan ‘yan siyasa yayin da ake gudanar da zabe a Garin Birnin Magaji da ke cikin jihar Zamfara.
A jiya, Asabar, 23 ga watan Fabarairu ne aka gudanar da zaben shugaban kasa da 'yan majlisar tayya ('yan majalisar wakilai da dattijai) a fadin kasar nan. Tun a jiyan sakamako su ka fara fitowa daga mazabu daban-daban da ke fadin
Mun ji cewa Mataimakin Gwamnan Kaduna El-Rufai ya sha kasa a Garin sa. Barnabas Bantex ya gaza kawowa Jam’iyyar APC akwatin Kauyen da ya fito a Kaduna. Danjuma La’ah ne ya doke Bala Bentex.
Siyasa
Samu kari