Zabe: Buhari ya kayar da Atiku a jihar Sokoto, sakamako

Zabe: Buhari ya kayar da Atiku a jihar Sokoto, sakamako

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, ya lashe zaben kujerar shugaban kasa a jihar.

Jam’iyyar APC ta samu kuri’u 490,333 da su ka ba ta nasara a kan jam’iyyar PDP, wacce ta samu kuri’u 361,604.

An tattara tare da sanar da sakamakon a ‘Sultan Maccido Institutes’ a jihar Sokoto.

Duba sakamakon kananan hukumomi daga jihar Sokoto;

1. WURNO

APC: 20,307

PDP: 9,847

2. ISA

APC: 15,264

PDP: 17,892

3. SILAME

APC: 10,910

PDP: 13,949

4. KWARE

APC: 17,684

PDP: 14,570

5. BODINGA

APC: 21,018

PDP: 16,260

6. SOKOTO

APC: 41,347

PDP: 24,598

7. YABO

APC: 15,465

PDP: 10,176

8. TURETA

APC: 8,516

PDP: 10,209

9. WAMAKKO

APC: 37,716

PDP: 17,174

10. GWADABAWA

APC: 23,243

PDP: 15,656

11. KEBBE

APC: 16,466

PDP: 13,659

12. SOKOTO Ta Arewa

APC: 32,943

PDP: 20,884

13. ILLELA

APC: 25,217

PDP: 16,546

14. RABAH

APC: 15,371

PDP: 10,918

15. BINJI

APC: 10,572

PDP: 10,433

16. GUDU

APC: 10,833

PDP: 13,225

17. SHAGARI

APC: 18,065

PDP: 13,548

18. TANGAZA

APC: 16,767

PDP: 11,489

19. S/BIRNI

APC: 28,209

PDP: 26,407

20. TAMBUWAL

APC: 34,927

PDP: 26,287

21. D/SHUNI

APC: 24,040

PDP: 15,933

22. GORONYO

APC: 20,432

PDP: 15,865

23. GADA

APC: 25,022

PDP: 15,079

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel