Kasar Rasha ta yi kakkausar suka kan harin makami mai linzami da aka kai kusa da tashar nukiliyar Bushehr, inda aka samu asarar rai da kuma raunata wasu.
Kasar Rasha ta yi kakkausar suka kan harin makami mai linzami da aka kai kusa da tashar nukiliyar Bushehr, inda aka samu asarar rai da kuma raunata wasu.
A labarin nan, za a ji cewa ficewar tsohon ɗan takarar gwamnan Kano, Nasiru Yusuf Gawuna ta fara taba APC, an fara samun masu barin jam'iyyar zuwa ADC.
Kungiyar hada kuri’u ta INEC ta tantance masu sa ido a zabe a Jihar Kano, sun kuma tabbatarwa yan uwansu da cewa akwai kwanciyar hankali da zaman lafiya a jihar. Shugaban kungiyar, Kwamrad Friday Maduka, yayi kiran ne a yau.
Mun samu cewa, a jiya Talata, 19 ga watan Fabrairun 2019, tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Kwankwaso, ya yiwa dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar yakin neman zabe a jihar Legas.
Gamayyar kungiyoyin siyasar Najeriya (CUPP) ta yaba wa hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) bisa fitar da sanarwar nesanta tsohon shugabanta, Lawal Daura, da aiyukan hukumar. Kzalika, CUPP ta yi kira ga hukumar DSS da ta tabbatar ta
dunar 'yan sandan Najeriya ta gurfanar da wata matar aure mai shekaru 27, Ngozi Mbionwu a gaban Area Court Grade I na babban birnin tarayya Abuja bisa zarginta da cin damfara. 'Yan sandan sun gurfanar da ita bisa aikata laifuka bi
Kamfanin dillancin labarai na kasa ya ruwaito cewa, mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo, ya daura damara ta shiga tsakani domin warware rikicin jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara.
Mun ji labari cewa Hukumar kwastam ta bayyana sababin mutuwar Bawan Allah da ta kashe kwanaki. Hukumar dai tace tsautsayi ne lokacin d ta bada labarin yadda su ka hallaka wannan mutumi ana zaune kalau.
Da yawa daga cikin al'ummar Najeriya sun bayyana fushin su dangane da hukuncin hukumar zabe ta kasa mai zaman wato INEC, na dage babban zaben kujerar shugaban kasa cikin abinda bai wuce sa'o'i goma gabanin gudanar sa.
Jiya ne Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Yobe Kurmi ya rasu. Dr. Garba Ibrahim Kurmi mai wakiltar YankinFika ya rasu ne bayan rashin lafiya. Kafin rasuwar sa shi ne mai wakiltar yankin Fika I.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC reshen jihar Neja, ta karbe tikitin takarar kujerar wakilin shiyyar Neja ta Gabas na majalisar dattawa daga hannu Sanata David Umaru ta kuma danka shi a hannun Muhammad Sani Musa.
Siyasa
Samu kari