Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi zarge-zarge kan hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC). Ta bayyana cewa tana yi mata makarkashiya kan zaben 2027.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi zarge-zarge kan hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC). Ta bayyana cewa tana yi mata makarkashiya kan zaben 2027.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa Kano ce cibiyar siyasarsa tun bayan da ya shiga harkar siyasar Najeriya a 2003. Shugaba Buhari ya bayyana cewa Kano ta dade tana bashi goyon baya ko a lokacin da bai yi nasara ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a daren ranar Asabar da ya gabata ya yi bayanin cewa Najeriya ta dauki lokaci kafin ta gyaru saboda tsawon lokacin da tsohuwar gwamnatin Peoples Democratic Party ta bata tana mulki na tsawon shekaru
Kwanaki shida gabanin gudanar zaben kujerar gwamna da ta 'yan majalisun dokoki na jihohi a ranar Asabar, 9 ga watan Maris, daya daga cikin manema takarar kujerar gwamna a jam'iyyar PDP na jihar Kaduna ya yi watsi da jam'iyyar.
Tsautsayi da masu iya magana su ka ce ba ya wuce ranar sa ya auku a daren yau na Lahadi cikin Unguwar Hausawa daura da hanyar Bawo yayin da wutar gobara ta lakume wani Miji da Mata da kuma 'ya'yan su hudu a birnin Kanon Dabo.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da ya sha kaye a zaben 2019, Atiku Abubakar ya gabbatar da wasu muhimman bukatu 5 da ya ke so daga gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari. Tsohon mataimakin shugaban kasar ya gabatar da bukat
Wani babban Malami da ake ji da shi a Duniya ya taya Buhari murnar cin zabe jiya. Malamin wanda dan asalin kasar Zimbabwe ne ya yi fatan Allah "ya kare shugaban, ya kuma ci gaba da yi masa jagora a dukkan al'amuransa.
Wani matashin mutum ya nuna farin ciki da sakamakon zaben Shugaban kasa harma ya cika wani alkawari da ya dauka mai ban mamaki. Mutumin wanda ke da zama a Bauchi ya yi alkawarin tsoma kanshi a cikin kwata na tsawon mintuna 10 idan
Kamfanin Bloomberg Billionaire Index ta kasance kamfani dake dauko jerin sunayen mutane masu arzikin duniya. An samar da bayanai game da lissafin arzikin su ne a shafukansu dake dauke da bayanai masu amfani. Ana samun lissafin ne
Atiku ya gana da Rabiu Kwankwaso a gidan sa jiya. Hon. Saifullahi Hassan ya bayyana cewa an yi wannan zama ne jiya, sai dai bai bayyanawa jama’a yadda aka yi ba. Kwankwaso da wasu Mukarraban ne su ka hadu da Atiku.
Siyasa
Samu kari