Wani babban jami’in soja, Brigadier Janar O. Braimah, ya rasa ransa bayan harin Boko Haram a Benesheikh, Kaga, Borno, yayin da mayaƙa suka kai farmaki da yawa.
Wani babban jami’in soja, Brigadier Janar O. Braimah, ya rasa ransa bayan harin Boko Haram a Benesheikh, Kaga, Borno, yayin da mayaƙa suka kai farmaki da yawa.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana cewa yana cikin tattaunawa da abokansa na siyasa kan makomarsu gabanin babban zaben 2027.
Jigo a jam'iyyar PDP reshen jihar Kano kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce sun gama shiri tsaf domin tunkarar zabe da hukumar INEC za ta maimaita a wasu yankunan jihar ta Kano a ranar 23 ga watan M
Uwar gidar gwamnan jihar Kebbi, Dr Zainab Atiku Bagudu ta biya wa wata mata da ke tsare a gidan kurkuku tarar naira 15,000. Hajiya Zainab ta ce akwai wani shiri nata na biya wa fursunoni tara wanda take yi tare da hadin gwiwar Kun
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Murtala ya bayyana haka ne a ranar Alhamis, 14 ga watan Maris a yayin ganawa da yayi da yan jaridu a ofishinsa, inda ya ambaci sunan tsofaffin yan majalisar wakilai, Farouk Lawan da Nasiru Sule Garo a m
A yau Alhamis ne gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da ware zunzurutun kudi Naira Miliyan 233.5 sai dai ta karyata rahotanin da ke cewa an fitar da kudin ne domin sayan kuri'u a zaben gwamna na jihar da za a maimaita. A yayin da ya
Salihu Tanko Yakasai, mai taimaka wa gwamnana jihar Kano a bangaren kafafen sadarwa na zamani, ya karyata wani faifan bidiyo da ke yawo a dandalin sada zumunta a kan cewar wasu matasa da ke goyon bayan Kwankwasiyya sun kutsa cikin
Sanatoci daga jam’iyyar Progressives Congress (APC) da na Peoples Democratic Party (PDP) a ranar Laraba, 13 ga watan Maris sun yi musayar kalamai a zauren majalisar dokokin kasar. Sunyi musayar kalaman ne sakamakon gudanarwar zabe
Ganduje ya zaftari kudi daga asusun Gwamnatin Kano da nufin sayen kuri’a. Gwamnatin Kano ta zare Miliyan 230 daga asusu shekaran jiya inda APC ke ta kokarin sayen katin zaben mutane a cikin Garin na Kano.
Alhaji Hashim Suleiman, babban mai bawa gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, shawara a kan raya birane, ya mika takaradar sa ta yin murabus daga mukamin sag a sakataren gwamnatin jihar Kano a yau, Laraba. A takardar
Wadanda ba za su koma majalisar ba sun hada da mataimakin kakakin majalisa, Muhammad Abubakar, Bulaliyar Jam'iyya, Abdullahi Dansadau, mataimakin bulaliya, Malam-Mani Malam-Mummuni, Abubakar Ajiya da Hashimu Shehu Gazura.
Siyasa
Samu kari