Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya gargadi Isra'ila kan karya yarjejeniyar tsagaita wuta a Lebanon. Ya bayyana cewa a shirye su kare 'yan uwanau.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya gargadi Isra'ila kan karya yarjejeniyar tsagaita wuta a Lebanon. Ya bayyana cewa a shirye su kare 'yan uwanau.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana cewa yana cikin tattaunawa da abokansa na siyasa kan makomarsu gabanin babban zaben 2027.
A zaben kujerar ‘yan majalisar dokoki a mazabun da ba a kamalla zabe na a Adamawa da Taraba ba, PDP ta doke APC a zaben cike-gibi na ‘Yan Majalisar dokokin Adamawa. A Taraba ma Jam’iyyar mai mulki ta kawo kujeru 2.
APC ta dawo tace ba ta yarda da zaben Sokoto ba bayan ‘Dan takara ya taya Tambuwal murna. Mai magana da yawun jam’iyyar yace an yi magudi. APC tace PDP ta buga magudi wajen samun nasara a zaben.
Wani Tsohon Sanata ya bada labarin zaben da aka yi a Kano. A jawabin da ‘dan majalisar yayi a fillin zaben, ya bayyanawa Duniya cewa wasu ‘yan iskan gari sun tarwatsa wadanda su ka fito yin zabe a Madobi.
Labarai da rahotanni har ma da sharhi kan yadda ake shirye-shiryen kammala zaben gwamnoni da na 'yan majalisar jihohi a wasu jihohin Najeriya. Yanzu haka dai a jihar Kano ana ta faman rikici a cikin jihar Kano.
A zaben kujerar shugaban kasa da aka gudanar a ranar 23 ga watan Fabrairun 2019, shugaban kasa Buhari ya sha babban kayi a hannun abokin adawar sa na jam'iyyar PDP, yayin da hukumar INEC ta bayyana sakamakon zaben jihar Filato.
Bayan zaben gwamnoni da aka gudanar a ranar 9 ga watan Maris a jihohin Najeriya, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC ta bayyana cewa zabe bai kammalu a wasu jihohi shida ba, jihohin sun hada da Adamawa, Bauchi, Benue, Kano, Plateau
Yanzu dai karamar hukuma guda ake jira a ji sakamakon ta bayan da Jam’iyyar APC ta zaftare tazarar PDP a Jihar Sokoto. Hukumar INEC ta dai dage tattara kuri’un jihar har sai zuwa karfe 9:00 na yau da safe.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i, ya yiwa dan takarar shugaban kasa a inuwar jam’iyyar PDP shagube ta hanyar bayyana cewar shine ya lashe zaben shugaban kasa a jihar Kaduna. “Da farko na dauka wasa ne amma da duba sosai
Wasu fusattatun matasa a Sokoto sun kwace wa wani dan sanda bindigarsa bayan ya yiwa wani matashi da ya zo kada kuri'arsa rauni a kai a rumfar zaben Magajin Gari 'A' da ke karamar hukumar Sokoto na Arewa yayin zaben cike gibi na g
Siyasa
Samu kari