Wani babban jami’in soja, Birgediya Janar O. Braimah, ya rasa ransa bayan harin Boko Haram a Benesheikh, Kaga, Borno, yayin da mayaƙa suka kai farmaki da yawa.
Wani babban jami’in soja, Birgediya Janar O. Braimah, ya rasa ransa bayan harin Boko Haram a Benesheikh, Kaga, Borno, yayin da mayaƙa suka kai farmaki da yawa.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana cewa yana cikin tattaunawa da abokansa na siyasa kan makomarsu gabanin babban zaben 2027.
Dan takarar Shugaban kasa a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar da dukkanin zababbun gwamnoni a inuwar jam’iyyar, a jiya basu halarci taron gaggawa da iyayen jam’iyya suka gudanar ba a Abuja.
Wasu Yan APC sun zargi da Ministan Buhari da laifin rasa zaben Ebonyi inda su kace ba kowa ya jawo PDP ta doke su a gida ba sai Ministan nan Dr Ogbonnaya Onu. Kungiyar ta APC ta zargi Ministan ta da yi mata zagon-kasa a zaben 2019
Kotun Najeriya ta bada umarni a sauke wani Sarki a Kudancin Najeriya daga kan karagar mulki watau Sarkin Efut. Bisa ga hukuncin kotun, Sarkin zai bar kan kujerar sarautar bayan an yi shekara da shekaru ana rikici.
Idan ba a manta ba dai wasu 'yan bindiga ne suka sace Sheikh Suleiman ne tare da wasu malaman addinin musulunci biyar a ranar Juma'a da ta gabata a hanyar Sheme zuwa Kankara na jihar Katsina a hanyarsu na komawa Kano bayan sun bar
An nada sabon Shugaban babbar Jami’ar nan ta FUDMA. Farfesa Aminu Ɗalhat Kankia ne zai rike mukamin rikon kwarya. Yanzu dai Jami’ar ta FUDMA ta samu Shugaba na 3 kenan a cikin shekaru 4 saboda rikicin cikin gida.
Wani shahararren malami kuma Shugaban majalisar malamai ta jihar Kano, Sheikh Ibrahim Khalil, ya ja kunnen al’umman jihar kan cewa ya zama dole su guji zaben duk wani dan takarar kujerar gwamna a Kano mai halayya irin na jaki, kar
Mallam Shehu ya ce, shugaban kasa Jae-in cikin wata rubutacciyar wasika da ya aike da ita a madadin sa da kuma al'ummar kasar Koriya ta Kudu, su na taya shugaban kasa Buhari murnar samun nasarar tazarce.
Kungiyar kwadago (NLC) na son gwamnatin tarayya ta fara biyan sabon ma fi karancin albashi ga dukkan ma'aikata da ke fadin Najeriya kafin bikin ranar watan Mayu. Mista Najeem Yasin , mukaddashin shugaban NLC, ne ya bayyana hakan
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Shugaban jam’ iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso yace ya riga ya kafa majalisar dan takarar gwamna a PDP, Abba Kabir Yusuf.
Siyasa
Samu kari