Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

'Yan sanda sun kama mai kera wa da safarar bindigu a Sokoto
Breaking
'Yan sanda sun kama mai kera wa da safarar bindigu a Sokoto
daga  Mudathir Ishaq

Kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Sokoto, ASP Muhammad Sadiq, ya tabbatar da kama mutumin yayin gabatar da jawabi ga manema labarai a Sokoto. Sadiq ya ce: "wata tawagar jami'an 'yan sanda a ofishinmu na karamar hukumar Sabon Bir

Abba Gida-Gida bai shigar da kara kotu ba a game da zaben Kano
Breaking
Abba Gida-Gida bai shigar da kara kotu ba a game da zaben Kano
daga  Muhammad Malumfashi

Dazu mu ka ji cewa an fara zama a Kotu domin sauraron karan zaben Kano. Ko da dai PDP ba ta kawo kara ba bayan Kotu ta fara zama. Alkalin da zai saurari karar Ganduje da Abba Yusuf yayi alkawarin yin adalci.