Tsohon shugaban jam'iyyar APC a jihar Jigawa, Ado Kiri, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar. Ya nuna godiyarsa kan damar da aka ba shi ta kasancewa a jam'iyyar.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC a jihar Jigawa, Ado Kiri, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar. Ya nuna godiyarsa kan damar da aka ba shi ta kasancewa a jam'iyyar.
Sanatan Kaduna ya caccaki El-Rufai inda yayi Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai raddi a Facebook har yana bayyana yadda El-Rufai ya rika yi wa Oshiomhole da Buhari kuka a kan zaben 2019.
A yau da Femi Gbaja ya zama shugaban majalisa. Mun shiga tarihi inda za ku ji cewa Ibrahim Jalo Waziri shi ne wanda ya fi kowa dadewa a kan kujerar shugaban majalisar wakilai a Najeriya.
A yau Talata 11 ga watan Yuni ne Honarabul Femi Gbajabiamila ya yi nasara zama Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya ta 9 bayan ya doke Umar Bago da kuri'u 205 a zaben da aka gudanar. Ga wasu muhimman abubuwa biyar da ya dace ku sani
Al'ummar Yobe, jihar sabon Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan sun bayyana farin cikin su kan nasarar da ya samu na zama jagora a majalisar inda suka ce hakan alama ce da ke nuna kishin kasa. Mutane da dama sun bayyana ra'ayoy
Sanata Ahmed Lawan ne sabon shugaban majalisar dattawa na tara a tarihin dimokuradiyyar Najeriya. Sanata Lawan ya lashe zaben shugaban majalisar dattawa da aka gudanar a ranar Talata cikin zauren majalisar dake garin Abuja.
'Yan Majalisar PDP sun bayyana wadanda za su zaba a yau. Jam’iyyar PDP ta na tare da Sanata Muhammad Ali Ndume da Umar Mohammed Bago a zaben Majalisar da za ayi a maimakon anata Ahmad Lawan da Femi Gbajabiamila.
'Yan majalisar da suka hadar da guda biyar na jam'iyyar AA da kuma guda daya na jam'iyyar APGA sun bayar da sanarwar wannan hukunci da suka yanke cikin wata rubutacciyar wasika zuwa ga kakakin majalisar.
Matar tsohon gwamnan ta fadi hakan ne yayain da take amsa tambayoyin Paul Onyia, lauyan Chime, a shari'ar neman raba aurensa da Clara da ya shigar a gaban kotu. "Na sayi motoci guda biyu (Lexus 570 SUV da BMW S6) da kudi na bayan
Shugaban kasa Buhari ya nada Alkalai 5 a Kotun Koli jiya. Sashe na 230 na dokar kasa ta ba shi cikakken ikon wannan nadi.An nada Alkalan ne bayan ritayar tsohon CJN Onnoghen.
Siyasa
Samu kari