Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Gadar miliyan N700 da Kwankwaso ya gina a Kano ta rufta (Hoto)
Breaking
Gadar miliyan N700 da Kwankwaso ya gina a Kano ta rufta (Hoto)
daga  Mudathir Ishaq

A Cewar wani rahoto da gwamnatin jihar Kano ta fitar ranar Talata, saman gadar ya tsage tare da ruftawa sakamakon ruwan sama da aka sha a garin Kano a daren ranar Lahadi, lamarin da ya jawo aka hana ababen hawa bi ta hanyar gaba