A labarin nan, za a ji an bankaɗo wani sako a shafin sada zumunta da ake zargin Shugaban INEC na kasa, Joash Amupitan ke ya wallafa da ne nuna goyon baya ga APC.
A labarin nan, za a ji an bankaɗo wani sako a shafin sada zumunta da ake zargin Shugaban INEC na kasa, Joash Amupitan ke ya wallafa da ne nuna goyon baya ga APC.
Shahararren jarumin fina finan Kannywood, Bello Muhammad Bello, wanda aka fi sani da suna General BMB ya cika alkawarin daya dauka na aske tarin gashin dake kansa idan har shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lashe zaben 2019.
A cikin makon nan Rabiu Kwankwaso ya ziyarci tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP da a ka yi wa rasuwa a makon nan. Bayan nan Kwankwaso ya kai ziyara gidan Marigayi Alhaji Abdullahi Mai Rago.
A ranar Talata ne kungiyar dattijan arewa (NEF) ta yi kira ga Fulani makiyaya da su tattara kayansu da dukiyoyinsu su bar kudancin Najeriya matukar babu tabbacin samun tsaro a duk inda su ke zaune a yankin kudu. Wannan kira na kun
Wani babban jigon jihar Lagas, Prince Tajudeen Olusi, ya nuna rashin amincewa da ikirarin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo kan rashi tsaro a kasar.
Dattijon Arewa, Tanko Yakasai ya soki kirar da shugabanin kungiyar Northern Elders Forum (NEF) da Coalition of Northern Groups (CNG) su kayi ga Fulani da ke zama a kudancin Najeriya su dawo arewa saboda rayuwarsu na cikin hatsari.
Zabar tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Anambra, Anayo Nnebe da kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila yayi a matsayin mai bashi shawara na musamman kan harkokin siyasa na barazana ga hadin kan jam’iyyarsa a yankin kudu
A ranar Laraba ne gwamnan jihar Gombe, Alhaji Abubakar Inuwa Yahaya, ya amince da nadin Alhaji Abubakar Inuwa Kari a matsayin shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Gombe. Kafin nada shi a sabon mukamin, Kari ya kasance darekta
Babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ta yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari da ya sanya dokar ta baci a kasar nan domin kawo karshen matsalar tsaro da kasar ke fuskanta shekara da shekaru...
Siyasar jihar Kano ta canja wani sabon salo, bayan wata yarinya dalibar makarantar sakandare ta rubuta sunan dan takarar gwamna na babbar jam'iyyar adawa ta PDP na jihar Kano, Abba Kabir Yusuf (Gida-Gida) a jikin hijabinta na...
Siyasa
Samu kari