Jami'an hukumar tsaron farin kaya (DSS), sun samu nasarar yin caraf da wasu mambobin kungiyar 'yan ta'addan ISWAP. An cafke mutanen ne a cikin jihar Legas.
Jami'an hukumar tsaron farin kaya (DSS), sun samu nasarar yin caraf da wasu mambobin kungiyar 'yan ta'addan ISWAP. An cafke mutanen ne a cikin jihar Legas.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon jagora a tafiyar NNPP, Sanata Kawu Sumaila ya yi bayani game da zabin dan takarar gwamna da zai fi dacewa da jihar Kano.
Majalisar jihar Zamfara za ta koma wata makarantar firamare inda za ta dinga aiwatar da zaman majalisar da sauran harkokinta. Hakan ya biyo bayan fara gyaran zauren majalisar da za a yi. Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ya ruwa
Mun samu labari cewa kudin da Gwamnonin Najeriya su ke samu daga Tarayya zai karu a Watan gobe bayan Gwamnatin Buhari ta kara harajin kayan masarufi.
Masu zanga - zangar sun rufe hanya tare da kona taya a kan kwalta kafin daga bisani jami'an 'yan sanda su yi amfani da barkonon tsohuwa wajen tarwatsa su. A farkon makon nan ne rundunar sojojin kasar Sudan ta fitar da jerin wasu
Da yake mayar da martani, Melaye ya ce yana sha'awar sayen motoci kuma bai kamata hakan ya zama matsala ga kowa ba. "Kowa yana kashe kudinsa ne a kan abinda yake so. Ni burina shine na mallaki motocin kece raini. Masu tsafi suna
Musa Wada wanda shi ne ‘Dan takarar PDP ya samu nasarar farko a zaben Jihar Kogi a Kotu inda aka tabbatar da sahihancin satifiket dinsa.
A yau, ranar Laraba, 19 ga watan Fabrairu, ne shugaban kas, Muhammadu Buhari, ya jagoranci zaman majalisar zartar wa ta tarayya (FEC) wanda aka saba yi kowanne mako. Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ne yake jagoran
Wata Baiwar Allah ta maka Atiku kara, ta na bukatar N45m saboda ya yi amfani da hotonta wajen kamfe. Yanzu dai an daga karar har sau zuwa Ranar 22 ga Watan Afrilu.
PDP za ta dawo mulki a Jihar Imo ta Kotun koli inji Shugaban Jam’iyyar. A cewarsa Kotun koli za ta janye hukuncin da ta yi a kan zaben Gwamnan da ya ba Hope Uzodinma nasara.
Mun ji cewa za a gudanar da bincike kan aikin da Gwamnatin APC ta yi a Zamfara. An nada kwamiti da ya kunshi Musa Bawa Musa da Hon Kabiru Magaji Kwatarkwashi su binciki lamarin.
Siyasa
Samu kari