Wani mutum mai suna Cole Allen daga California ya kai hari da bindiga a wurin liyafar ‘yan jarida a Washington, inda aka fitar da Donald Trump cikin gaggawa.
Wani mutum mai suna Cole Allen daga California ya kai hari da bindiga a wurin liyafar ‘yan jarida a Washington, inda aka fitar da Donald Trump cikin gaggawa.
Gamayyar jam'iyyun adawa sun gudanar da babban taro a birnin Ibadan na jihar Oyo. 'Yan adawan sun cimma matsaya daya kan zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Malaman Jami’a sun yi magana game da yajin-aikinsu, sun zargi Gwamnati da kawo cikas, su ka ce rashin amince wa da UTAS ne ya tsaida maganar koma wa karatu.
Dr. Ngozi Okonjo-Iweala ta maida martani bayan Amurka ta ki bata goyon baya a WTO. Ngozi Okonjo-Iweala mai takardar zama ‘yar kasar da ta yi karatun jami'a.
Gwamna Fintiri ya saka dokar ta baci a jihar Adamawa bayan matasa sun fake da zanga-zangar ENDSARS domin cigaba da tafka barna a ma'adanan gwamnati da gine-gine
Za a fara bin gidajen Bayin Allah domin bankado barayi a jihar Adamawa. Wasu tsageru sun shiga dakunan ajiya sun yi awon-gaba da dukiyar gwamnati a makon jiya.
Mun ji cewa an shiga kotu da wadanda aka kama sun saci kayan tallafi a Filato. Tsagerun da su ka wawuri dukiyar al’umma a lokacin zanga-zanga za su tafi kukurku
ASUU ta ce ta na fafutuka ne domin a gyara Jami’o’in Gwamnati. Malaman Jami'a sun sha alwashin jan yajin-aiki har sai an biya su duk albashinsu da su ke bi.
Za ku ji Yan Najeriyan da su ka samu manyan mukamai a Duniya a mulkin Buhari. Wadanda su ka yi wannan dace sun hada da Amina Mohammed ta majalisar dinkin Duniya
Karar da aka kai tsohon gwamna Bola Tinubu ta gamu da cikas din farko a kotu. Takardun karar Bola Tinubu sun kone kurmus a cikin kotu inji Lauya mai korafi.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya zargi wasu jami'an gwamnati, wasu masu zaman kansu da yan kasuwa da hamdame kudaden da ya kamata a yaki cutar korona da su.
Siyasa
Samu kari