Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da hutu don bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara. Gwamnatin ta ayyana ranaku 3 a matsayin lokacin hutu ga 'yan Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da hutu don bukukuwan Kirsimeti da sabuwar shekara. Gwamnatin ta ayyana ranaku 3 a matsayin lokacin hutu ga 'yan Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon jagora a tafiyar NNPP, Sanata Kawu Sumaila ya yi bayani game da zabin dan takarar gwamna da zai fi dacewa da jihar Kano.
Jiya mu ka samu labari cewa Umaro Sissoco Embalo ya nada kan shi a matsayin Shugaban kasar Guinea-Bissau da kan shi bayan akwai shugaba mai iko.
Sanata Shehu Sani ya martani kan hana bara, ya zalunci ya jawo talauci da barace-barace a Arewa. Sani ba ya goyon haramta bara a Arewacin Najeriya, ya soki Shugabannin Yankin.
David Lyon, tubabben gwamnan jihar Bayelsa, y ace ya karba hukuncin kotun kolin ta yadda ta soke nasararsa a zaben ranar 16 ga watan Nuwamba na 2019. Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, a wata takarda da ya sa hannu da kansa, y ac
Wasu ‘yan majalisar wakilai sun shawarta ranar Alhamis a kan yadda za a kawo tabbataccen tsaro a kasar nan. Bayan tashin wani dan majalisar wakilan daga jihar Kano a karkashin jam’iyyar APC mai suna Nasiru, ya bukaci ‘yan majalisa
Wata babbar kotun jaha a Lokoja ta kaddamar da tsige Simon Achuba, tsohon mataimakin gwamnan Kogi da majalisar dokokin jahar ta yi a matsayin sokakke.
Ana so a binciki abin da ya faru a harin Garkida a Jihar Adamawa baya an zargi Sojojin Najeriya da zame kafa a lokacin harin Boko Haram. Jaridar Daily Nigerian ce ta fitar da wannan rahoto.
A jiya wajen taron FEC, an zauna ga Abba Kyari ga Munguno wajen taron Majalisar Shugaba Buhari. Ka da ku manta ana rade-radin cewa an hana Monguno shiga Aso Villa.
A yau Shugabannin PDP za su yi wani zaman a musamman a Garin Abuja. Idan ba ku manta ba a Watan Junairu an yi irin wannan zama bayan kotun koli ta ruguza nasarar PDP a Imo.
A cikin jawabin da mukaddashin kakakin hukumar EFCC na kasa, Tony Orilade, ya fitar, ya bayyana cewa jami'an EFCC na ofishin Kano ne suka kama Danja ranar Talata biyo bayan samun wani korafi a kansa. A cewar jawabin, an kama Danja
Siyasa
Samu kari