Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da tsohon gwamna Sule Lamido daga kwamitin amintattu, tana cewa matakin yana barazana ga hadin kan jam’iyya.
Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da tsohon gwamna Sule Lamido daga kwamitin amintattu, tana cewa matakin yana barazana ga hadin kan jam’iyya.
Ga dukkan alami Dino Melaye, wani tsohon sanata mai wakiltan Kogi ta yamma ya fara fuskantar abubuwa kamar kowa bayan tsohon dan majalisar ya je shafin zumunta don yin korafi a kan abun da ya yi wa lakabi da “nauyin bukatu”.
Wasu ‘Ya ‘yan PDP da ZLP sun tsere sun bar Jam’iyya sun bi APC daf da zaben Gwamnan Ondo. Mataimakin Segun Mimiko da wasu Manyan PDP sun koma APC a jihar.
Mai girma Gwamnan Jihar Kebbi, Atiku Bagudu zai kafa dokar da za ta sa a daina bara a kan hanya. Daily Trust ta rahoto wannan a Ranar Litinin.
Mun samu labari cewa akwai hannun wasu manyan Gwamnatin PDP da tsofaffin Ministoci wajen awon gaba da kudin makamai da aka yi a 2008 zuwa 2015.
Gwamantin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta fuskanci sallamar tare da cire ma’aikata. A yayin da wasu aka salllamesu saboda almundahana wacce ta hada da rashawa, wasu an sallamesu ne sabodawa’adin mulkins ya cika kuma basu nemi da
Alhaji Abubakar Abdullahi Tsafe, kwamishinan ci gaban karkara da ma’aikatu, ya ce sauya shekar gwamnan zai karfafa tarin nasarorin da aka samu a jahar.
Rotimi Akeredolu, gwamnan jahar Ondo, ya ce dansa Babajide ya yi aiki tukuru a lokacin kamfen dinsa kuma cewa babu abunda kowa zai iya idan ya yanke shawarar nada shi a matsayin Shugaban ma’aikatansa.
An tura Atiku Boza-Boza da Adamu Babale gidan yari bisa umarnin wata kotun jihar Gombe bayan an gurfanar da su da zargin hada kai tare da niyyar zagi da cin mutunci, kamar yadda takardar tuhumarsu da Premium Time ta gani ta bayyan
Alhaji Aliko Dangote ya ce ya na goyon bayan Gwamnatin Buhari kan rufe iyakan kasa. Dangote ya ce hana shigowa Najeriya ba zai yi tasiri a kansa ba.
Siyasa
Samu kari