Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sanya lokacin gudanar da babban taronta na kasa. APC ta shirya gudanar da taron ne domin zaben shugabanni a shekarar 2026.
A Kano mun ji cewa gwamnati ta kammala shirye-shirye na gabatarwa Mai martaba Sarki Aminu Ado Bayero sandar girma domin ya shiga fada.
Manyan Kungiyoyin Duniya sun fara kiran Gwamnat ta fito da Sanusi II. Sun ce tsare Sanusi II a kungurmin Kauye toye masa hakki ne.
A game da gambarwar sarautar Kano mun ji cewa Babban Sakataren Muhammadu Sanusi II watau Alhaji Mujtabah Abubakar Abba ya ajiye aikinsa.
Gwamnan jahar Bauchi, Bala Mohammad ya yi umurni kamawa da hukunta tsoffin gwamnoni Isa Yuguda da MA Abubakar wadanda ake zargi da sace kadarorin gwamnatin jahar na triliyoyin nairori a lokacin da suke kujerar mulki.
A yau Litinin 10 ga watan Maris ne al'ummar Kano da dama suka yi tururuwa zuwa gidan sabon sarkin Kano Aminu Ado Bayero domin taya shi murnar nadin da aka masa a matsayin sarki. Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya nada Aminu
Bello El-Rufai ya ce Arewacin Najeriya da Jihar Kano sun rasa babban Sarki a Sanusi II. Duk da kokarin Ganduje, Yaron Gwamnan ya koka da matakin tsige Saraki.
Hukumar KASUPDA mai kula da tsarin gine-ginen birane da cigaba a jihar Kaduna ta nemi ta rusa gidaje 2000. Sai dai yanzu Kotu ta dakatar da wannan shiri na Gwamnatin Kaduna.
Sarkin Loko ya yi magana bayan an kawo Sanusi II cikin Kauyensa. Sarkin ya nuna watakila daga baya a dauke tsohon Sarkin Kano daga Nasarawa.
Rigimar APC ta sa wasu Gwamnonin da ke goyon-bayan Oshiomhole su na neman hanyar ganin Buhari yau domin su hana a tunbuke Shugaban APC.
Siyasa
Samu kari