Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya soke tafiyar wakilan Amurka zuwa birnin Islamabad domin sake zama da kasar Iran a zagaye na biyu na tattaunawar sulhu.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya soke tafiyar wakilan Amurka zuwa birnin Islamabad domin sake zama da kasar Iran a zagaye na biyu na tattaunawar sulhu.
Gamayyar jam'iyyun adawa sun gudanar da babban taro a birnin Ibadan na jihar Oyo. 'Yan adawan sun cimma matsaya daya kan zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Wani babban jigon jam’iyyar PDP kuma tsohon kwamishinan kudi a jihar Abia, Obinna Oriaku, tsohon ya fice daga jam’iyyar, sai dai bai sanar da inda zai koma ba.
Lawan ya ce soke majalisar zai haifar da rashin tsari, don haka abin da ya fi shi ne yan Najeriya su yi amfani da zaben 2023 su tasa keyar wanda bai yi masu ba.
A yau Juma'ar nan ne Tsohon Mukaddashin Shugaban EFCC, Ibrahim Magu zai san matsayarsa a EFCC. Bayan kwanaki 100, Ayo Salami ya karkare binciken da aka sa shi.
Mun ji cewa Bayan Dave Umahi, APC ta na neman raba wasu Jihohin adawa da PDP, Idan APC ta yi nasara, za ta sake samun karin jihohi, ya zama PDP ta na da 12.
A jiya NAN ta ce an tuntubi wani babban Gwamnan Arewa ya tsallako zuwa APC. Samuel Ortom ya ce wasu sun nemi ya koma APC, amma ya nuna ba za ayi hakan da shi ba
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana cewa ya yi imani akwai Karin gwamnoni daga babbar jam’iyyar adawa ta PDP da za su dawo jam’iyyar APC mai mulki.
Ganin kungiyar ASUU ta shafe fiye da watanni takwas ta na yajin-aiki a Najeriya. Gwamnati ta sa lokacin sabon zama da ASUU don dakatar da dogon yajin-aikin.
Kenneth Gbagi ya yi magana game da siyasar Najeriya da neman ya zama Minista. Sannan Gbagi ya jaddada burinsa na fitowa takarar gwamna a jihar Delta a 2023.
Sanatan jihar Abia, Enyinnaya Abaribe, ya jajirce akan mulkin dan kabilar Ibo a shekarar 2023. Ya fadi hakan ne a jiya ranar Laraba, 18 ga watan Nuwamban 2020.
Siyasa
Samu kari