'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun dasa bam a jihar Borno. Bam din ya jawo asarar rayukan mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba, bayan ya tarwatse.
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun dasa bam a jihar Borno. Bam din ya jawo asarar rayukan mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba, bayan ya tarwatse.
Masu goyon bayan Sheikh Isa Ali sun fara hada kudi domin saya masa fom din takara na Naira miliyan 50 a jihar Gombe domin ya yi gwamna a jam'iyyar APC.
Sanata Ali Ndume ya halarci taro a babbar birnin tarayya Abuja tare da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan yan kwanaki bayan sakinsa daga kurkukun Kuje.
Yayin tattaunawar da suka gudanar ranar Juma'a, ASUU ta nuna alamun za ta iya jingine yajin aikin da ta fara tun watan Maris bayan FG ta amince da kara adadin
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki a Najeriya, a ranar Juma'a 27 ga watan Nuwamba ta cacaki jam'iyyar PDP kan gazawarta a matsayin jam'iyyar ha
Alhaji Lai Mohammed, wanda ya bayyana dawowa da gunkin a matsayin somin taɓi, ya ce baya ga ɗimbin moriyar da za'a samu, waɗannan kayayyakin tarihi na nuni da
An shigar da karar Shugabannin jam’iyyar PDP a jihar Ebonyi a kotu. Alkali ya yi na’am da rokon da Lauyan dake karar majalisar NWC ya shigar, ya daga shari'ar.
Jaridar Premium Times ta bankado irin ta’adin da Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya suka tafka. Wannan danyen aiki ya ci karo da dokar aikin gwamnati a Najeriya.
NERC ta ce Gwamnati tana tunanin sake duba farashin wutar lantarki. Ana yin la’akari da wasu abubuwa irinsu Dala da kuma kudin gas kafin a tsaida kudin wuta.
Mista Abdulrasheed Maina ya yi magana da wani gidan rediyo daga inda ya ke jinya. Maina ya yi alkawarin tona asirin duk Jami’an EFCC da suka karbi cin-hanci.
An yi taron ne don tattaunawa akan hanyoyin farfarɗowa da nuna kulawar gwamnatin tarayya bayan ta'annatin da aka fuskanta a kasa sakamakon zanga-zangar EndSARS
Siyasa
Samu kari