Rahotanni sun nuna cewa Iran ta shiga tarihin duniya bayan katse intanet na kwanaki 57 ba tare da tsayawa ba, abin da aka bayyana a matsayin mafi tsawo.
Rahotanni sun nuna cewa Iran ta shiga tarihin duniya bayan katse intanet na kwanaki 57 ba tare da tsayawa ba, abin da aka bayyana a matsayin mafi tsawo.
Masu goyon bayan Sheikh Isa Ali sun fara hada kudi domin saya masa fom din takara na Naira miliyan 50 a jihar Gombe domin ya yi gwamna a jam'iyyar APC.
Elisha Abbo, Sanatan Jihar Adamawa da ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP ya koma APC ya ce ya barwa gwamnan jiharsa, Ahmadu Fintiri jam'iyyar ne don ya ma
Sanata Hope Uzodimma ya fadawa Ibo sirrin mulkin kasar nan, ya ce dumin kirji da zafin kai da surutun Biyafara ba zai kai ‘Yan siyasar Ibo fadar Aso Villa ba.
Amma gwamnan, wanda ya yi magana lokacin amsa tambayoyi yayin taron tattalin arziƙin Najeriya karo na 26 dake gudana a halin yanzu a Transcorp Hilton, Abuja, ya
Raji Babatunde Fashola SAN ya na ganin Arewa sun dana mulki, ya kamata a bar Kudu su karbe kasa a 2023. Yankin da Magajin Buhari zai fito ya fara kawo sabani.
Sanatoci a ranar Talata sun sahalewa buƙatar Shugaban ƙasa, Muhammad Buhari, ta neman a biya kuɗaɗe har Naira biliyan ₦148,141,969,161.24 ga jihohin Ondo, Osun
Kakakin ƙungiyar Dattijan Arewa, Hakeem Baba-Ahmed, ya zargi gwamnatin Buhari da yin tafiyar kunkuru wajen aikin babban titin da ya haɗa jihohin Abuja, Kaduna
Gwamnatin shugaba Buhari ta na cigaba da gano sababbin rijiyoyin man fetur. Gwamnatin tarayya ta ce duka jihohin da ake wannan aiki za su ba NNPC hadin-kai.
Da-dama daga Sanatocin PDP sun lashi takobin hana a tantance Mahmood Yakubu a Shugaban INEC. Marasa rinjaye a Majalisa sun yi wani zama inda su ka kulla nufinsu
A ranar Litinin, darekta janar na PGF, Dr. Salihu Lukman, yace tikitin jam'iyyar APC zai fita don duk masu neman wata kujera su nema.Yace siyasa ta kunshi gasa.
Siyasa
Samu kari