Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Yan daba sun kai wa Kwankwaso hari a Kano
Breaking
Yan daba sun kai wa Kwankwaso hari a Kano
daga  Aisha Musa

Wasu yan daba a jahar Kano sun kai wa ayarin motocin tsohon gwamnan jahar kuma jigon PDP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso hari a ranar Talata, 17 ga watan Maris.