Ƙungiyar Kwankwasiyya ƙarƙashin jagorancin Rabiu Musa Kwankwaso ta amince da kashi 30 cikin ɗari na mukaman shugabanci a jam'iyyar ADC mai adawa a Kano.
Ƙungiyar Kwankwasiyya ƙarƙashin jagorancin Rabiu Musa Kwankwaso ta amince da kashi 30 cikin ɗari na mukaman shugabanci a jam'iyyar ADC mai adawa a Kano.
Dahiru Bauchi ya ce ba a zabi Gwamnatin nan da nufin a rika kashe mana mutane ba. Shehin ya ce ya zama tilas Gwamnatoci su tashi-tsaye su kare ran kowa da kowa.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya caccaki jam'iyya mai mulki ta APC, yace babu wani ɗan Najeriya kuma mai hankali da zai sake amincewa da jam'iyyar APC.
Shehu Sani ya caccaki kiran shugaban kasa Muhammadu Buhari na gayyato hedkwatar sojin Amurka na yankin Afrika daga Jamus zuwa Afrika. Ya ce hakan babban kuskure
Sanata Smart Adeyemi ya ba Muhammadu Buhari shawara cewa neman agajin kasashen waje ba gajiyawa ba ce. Ya ce abubuwa sun cabe, dole mu fada wa kanmu gaskiya.
Biyo bayan rahotanni na tsaro a jihar Katsina, gwamnati ta bada umarnin dakatar da dukkan nau'ukan wasannin Tashe da ake yi a fadin jihar. Jihar ta nemi a bi do
Gwamna Babagana Zulum ya koka kan harkar tsaro, yace hakkinsa ne ya bari shugaban kasa Muhammadu Buhari ya san gaskiya game da yanayin tsaro a arewa maso gabas.
Wani Masani ya bankado wadanda su ke wawurar kudi su na boyewa a ketare. Mathew T Page ya fallasa yadda ‘Yan siyasar Najeriya 300 su ke neman mallakar Dubai.
Bayan batun kafa tutar Boko Haram a wasu garuruwan Neja, sanatocin kasar sun bayyana tsoron cewa mayakan Boko Haram na iya mamaye babban birnin kasar, Abuja.
Majalisar Dattawan Najeriya ta nemi ganawa da shugaba Muhammadu Buhari domin a yi wa lamarin tsaro kai a fadin kasar. Dattawan sun koka kan yadda tsaro ya baci.
Siyasa
Samu kari