Shugaban Majalisar Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya ce duk da niyyar sulhu, ƙasarsa ba ta da cikakken amincewa da ɓangaren da suke tattaunawa da shi.
Shugaban Majalisar Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya ce duk da niyyar sulhu, ƙasarsa ba ta da cikakken amincewa da ɓangaren da suke tattaunawa da shi.
Wata kungiyar yan APC ta bayyana cewa duba da dalilai 10 da ta rubuta a wasika, babu bukatar a bar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya shigo jam'iyyar.
Jam'iyyar PDP ta zargi jam'iyyar APC da kitsa duk wasu kone-konen ofisoshin INEC a fadin kasar. Jam'iyyar ta ce APC tasan ba zata ci zabe a 2023 shi yasa haka.
Nasir El-Rufai da wasu ‘Yan APC a lokacin Jonathan, sun yi wa Gwamnati zanga-zanga a 2012. Gwamnan ya soki karin kudin man fetur da Goodluck Jonathan ya yi.
‘Yan Majalisa suna lissafin tsige Ahmad Lawan daga kujerar Shugaban Majalisa. Hon. Sergius Ogun yace har an fara shirin sauke Ahmad Lawan a Majalisar Dattawa.
Kungiyar Nigeria Equity Group (NEG) ta ce tunda Shugaban kasar Najeriya na yanzu, Muhammadu Buhari Musulmi ne, adalci shine a mika mulki ga dan kudu kirista.
Kwanaki Dr. Goodluck Jonathan ya yi ikirarin bai gallazawa kowa da yake mulki ba. Jama’a sun maida martani sun jero wasu laifuffuka da ake zargin gwamnatinsa.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun shiga zaman tattaunawa saboda neman mafita ga matsalar tsaro dake addabar Najeriya. An ruwaito cewa za su kuma yi batun jam'iyya.
Wakilin Birnin Bauchi ya bayyana yadda aka yi aka tsige shi daga kan sarautarsa. Ya ce akwai hannun gwamnan Bauchi Bala Mohammed dumu-dumu a cikin lamarin.
Matafiya sun shiga mawuyacin hali biyo bayan tsundumawa yajin aikin kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) reshen jihar Kaduna. Sun sayi tikiti sun makale a tasha.
Shugaba Muhammadu Buhari, ya isa kasar Faransa don halartar taron tattalin arzikin kasashen Afrika. An bayyana wasu abubuwan da shugaban zai tattauna akai.
Siyasa
Samu kari