Kasar Turkiyya ta soki Benjamin Netanyahu kan kalaman da ya yi wa Recep Tayyip Erdogan, tana mai cewa ba shi da halacci ko darajar koyar da kowa.
Kasar Turkiyya ta soki Benjamin Netanyahu kan kalaman da ya yi wa Recep Tayyip Erdogan, tana mai cewa ba shi da halacci ko darajar koyar da kowa.
Wata kungiyar yan APC ta bayyana cewa duba da dalilai 10 da ta rubuta a wasika, babu bukatar a bar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya shigo jam'iyyar.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta zargi gwamnatin El-Rufai da cin bashin da zai zama barazana ga jihar Kaduna. Ta ce bashin ya fi karfin jihar, ko jikoki ba za su iya b
Gwamnan jihar Borno ya yi gyara ga majalisar gwamnatinsa, in da ya yi sauye-sauye ga wasu ma'aikatu dake karkashin mulkin jihar ta Borno. Ya sauya kwamishinoni.
sohon shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a yankin karamar hukumar Kuje da ke Abuja ya sauya sheka zuwa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
A 2023, Mohammed Bello Mustapha ya na ganin ‘Yan Kudu suka dace da mulki a APC.Mohammed Mustapha ya ce wannan ita ce tsarin da aka taho a kai tun shekarar 2013.
Wani gwamna a Najeriya ya bayyana cewa, shi ba ya karbar albashin wata-wata kamar yadda sauran gwamnoni ke yi a fadin kasar baki daya. Ya bayyana me yake yi.
Mataimakin Gwamnan Kuros Riba, Farfesa Ivara Esu, ya sulale daga Jam’iyyar PDP jiya. PDP ta sake yin babban rashi, inda Mataimakin Gwamna ya bi Gwamna zuwa APC.
Bola Tinubu, Gwamnoni da wasu manyan Yarbawa ba su goyon bayan a raba Najeriya. Tinubu sun jagoranci taro da shugabannin Yarbawa kan kiran kafa kasar Oduduwa.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya zargi tsohon gwamnan jihar Niger, Babangida Aliyu da zaman ɗan leƙen asiri da matsala ga jam'iyyar Peoples Democratic Part
Da safiyar Asabar, ginin dake 142(a) kan babban titin Murtala Mohammed a garin Calabar wanda shine sakateriyar PDP na jihar Cross River, an yi masa fentin APC.
Siyasa
Samu kari