A labarin nan, za a ji an bankaɗo wani sako a shafin sada zumunta da ake zargin Shugaban INEC na kasa, Joash Amupitan ke ya wallafa da ne nuna goyon baya ga APC.
A labarin nan, za a ji an bankaɗo wani sako a shafin sada zumunta da ake zargin Shugaban INEC na kasa, Joash Amupitan ke ya wallafa da ne nuna goyon baya ga APC.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bukaci wata kungiyar siyasa da kungiyar shugabannin matasa ta arewa, da su bashi makonni uku domin tattaunawa tare da.
A jiya Muhammadu Buhari ya yi magana a wajen gangamin matasan da APC ta shirya a Abuja. SGF ya wakilci Shugaba Muhammadu Buhari a taron, ya yi kira ga matasa.
Tsohon dan wasan Super Eagles na Najeriya Odion Ighalo ya bi sahun abokan harkarsa na kwallon kafa wajen ziyartan Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi a Abuja.
Jam’iyyar PDP a jihar Nasarawa ta sake fuskantar wani cikas, inda wani dan majalisa mai wakiltar mazabar Karu / Gitata, David Maiyaki, ya sauya sheka zuwa APC.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Cross Rivers ta bada kwangilar a siyo mata tsintsiya guda miliyan uku daga masu siyarwa a kasuwanni don s
Magoya bayan jiga-jigan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) biyu a jihar Kwara sun yi mummnar fada a garin Offa a ranar Lahadi, rahoton Premium Times.
Tsohon sanata, Olabiyi Durojaiye ya ce manyan yan takara ciki harda Tinubu za su fito su zage damtsensu inda su kuma yan Najeriya za su zabi wanda yayi masu.
Bayan wata da watanni ana ta faman rigima a APC mai mulki, fusatattun ‘Yan Jam’iyya a Kwara inda sulhu da Gwamna ya gagara, kusoshin APC a Kwara sun sake gari.
Biyo bayan ƙauracewa al'amuran majalisar dokokin jihar Kaduna da ɗan majalisa, Aminu Shagali, yayi. Majalisar ta bayyana kujerar sa a matsayin wacce ba kowa.
Siyasa
Samu kari