Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa idan har tattaunawar sulhu ba ta yu nasara ba, ya shirya sake kai hari kasar Musulunci ta Iran.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa idan har tattaunawar sulhu ba ta yu nasara ba, ya shirya sake kai hari kasar Musulunci ta Iran.
Wani fasto daga Abia, Solomon Emeka Eliyah, ya yi hasashen cewa Peter Obi na da babbar dama ya lashe zaben shugaban kasa na 2027 idan aka gudanar da zabe na gaskiya.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana aniyar kafa sabuwar jam'iyyar siyasa da za ta ke amsa manufofinsa. Ya zabi gwamnoni uku su jagoranceta.
A yayin jawabi ga manema labarai bayan rantsar da majalisar Shura ta jihar Kano, Shekarau ya ce "ba ni da lokacin yin murabus daga siyasa har sai na mutu."
Za ku ji cewa ana ta faman rikici tsakanin Lai Mohammed da Gwamnan Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq ‘Yan Majalisa sun dauki bangare, sun caccaki Ministan tarayyar.
Tsohon Sanata, Kabiru Marafa ya ce APC ta haifi ‘Dan shege a Zamfara bayan Gwamna ya sauya-sheka daga PDP, ya ce haramun ne a tattaro masu Bello Matawalle.
Yayin da jam'iyya mai mulki ta ƙasa APC, ke murnar jawo hankalin jiga-jigan PDP suna dawo wa cikinta, a jihar Kwara kuwa rikici ne ya raba jam'iyyar gida biyu.
Shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun kara zage damtse domin neman karin gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa cikin ta.
Jam'iyyar APC ta bukaci tsohon gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari da Marafa da su amince da Gwamna Bello Matawalle a matsayin sabon shugaban jam'iyyar a jihar.
Tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya ce bayan shekaru takwas na mulkin Shugaba Buhari ya kamata a marawa yankin Kudu baya don samar da magajinsa.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya ce yayi amannar cewa matsalar tsaron jihar tazo karshe tunda ya koma jam'iyyar APC, The Cable ta ruwaito. Da yake ja
Siyasa
Samu kari