Jami'an hukumar tsaron farin kaya (DSS), sun samu nasarar yin caraf da wasu mambobin kungiyar 'yan ta'addan ISWAP. An cafke mutanen ne a cikin jihar Legas.
Jami'an hukumar tsaron farin kaya (DSS), sun samu nasarar yin caraf da wasu mambobin kungiyar 'yan ta'addan ISWAP. An cafke mutanen ne a cikin jihar Legas.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon jagora a tafiyar NNPP, Sanata Kawu Sumaila ya yi bayani game da zabin dan takarar gwamna da zai fi dacewa da jihar Kano.
‘Yan bindiga sun auka gidan Ministan harkokin gona na kasa har sun yi gaba da mutum guda. An je har gidan gado an tsere da ‘danuwan Ministan Tarayya a jiya.
A daren ranar Lahadi ne wakilan kungiyar NLC suka fusata tare da ficewa daga dakin taro na 'Old Banquet Hall' da ke fadar shugaban kasa jimmkadan bayan fara gan
Ta’adin Miyagu a Zamfara ya kai inda ya kai, ana kashe na kashewa. Hakan na zuwa ne bayan an sace Liman da Masallata a Zamfara, daga ciki an kashe wasu mutum 5.
Gwamna Abdullahi Sule ya nuna alhini a kan kisan shugaban jam'iyyar APC na jihar Nasarawa da wasu yan bindiga suka yi, ya sha alwashin tsamo su da hukunta su.
Kungiyar mutanen jihar Ebonyi da ke ci-rani ta taso Gwamna Dave Umahi a gaba. Wannan kungiya ta AESID ta na so ‘Yan Majalisa su tsige Gwamnan tun da ya bar PDP.
Kungiyoyin Ma’aikata sun fice daga dakin taro ana tsakiyar zama da Gwamnati a jiya. Shugabannin kwadago su na zargin gwamnati da rashin gaskiya a lamarinta.
Hankula sun karkata akan jam'iyyar APC ta jihar Legas akan zaben 2023, da kuma hanyoyin dakatar da shugaban jam'iyyar, Asiwaju Bola Tinubu, Daily Trust tace.
Masana sun ba Gwamnati shawarar rage facaka da raba-kafa bayan tattalin arziki ya sake rugurgujewa, su ka ce sai an yi haka, idan Najeriya ta na so ta farfado.
Kungiyar dattawan arewa masu son zaman lafiya da ci gaba sun goyi bayan a mika shugabancin kasar Najeriya ga dan kabilar Igbo a 2023 domin ganin an yi adalci.
Siyasa
Samu kari