Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da tsohon gwamna Sule Lamido daga kwamitin amintattu, tana cewa matakin yana barazana ga hadin kan jam’iyya.
Jam’iyyar PDP a Jigawa ta soki dakatar da tsohon gwamna Sule Lamido daga kwamitin amintattu, tana cewa matakin yana barazana ga hadin kan jam’iyya.
Mun kawo maku hirar da Janar Muhammadu Buhari ya yi da ‘Yan jarida a kan yakin Boko Haram shekaru 9 da suka wuce. Har yau dai ana ta fama da wannan rikici.
Yar takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben cike gurbin kujerar sanata na Plateau ta kudu, Farfesa Nora Dabu’ut ta yi nasarar lashe kujerar.
Yar takarar PDP, Maria Godwin Akwaji, ta gaji marigayin mijinta wajen lashe zaben cike gurbi a jihar Cross River inda ta lallasa abokin hamayyarta na APC, Abor.
Goodluck Jonathan, tsohon shugaban kasan Najeriya, yayi magana akan yuwuwar kara tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023. Kamar yadda The Cable ta ruwaito.
Babban hafsan rundunar sojoji, Janar Tukur Yusuf Buratai, ya yi gargadi a kan juyin mulki tare da jaddada cewa rundunar soji ba zata lamunci duk wani yunkuri na
Jama’a za su samu sauki, ‘Yan kasuwa za su karya buhun shinkafa. A na sa ran a koma saida buhu a kan N19, 000 a Disamban shekarar nan idan hakan ta tabbata.
Sarkin Kano Aminu Ado-Bayero ya ziyarci Mai martaba Alaafin, ya ce akwai bukatar ya samu albarkar Sarkin. Aminu Bayero ya tado alakar Ado Bayero da kasar Oyo.
A jiya Bisi Akande da Bola Tinubu suka sasanta Ministan cikin gida dake rigima da Gwamnan Osun. Ana sa rai rikicin cikin gidan APC a jihar Osun ya zo karshe.
Yau mu ke jin cewa an kai karar tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Ahmad Sani Bakura gaban NHRC. Shi kuma Ibrahim Shekarau ya na goyon mulki ya bar Arewa a 2023.
Siyasa
Samu kari