Uwargidan shugaban Amurka, Melania Trump ta fito fili ta musanta duk wata alaka da Jeffrey Epstein, tana cewa zarge-zargen da ake yadawa gaba daya karya ne.
Uwargidan shugaban Amurka, Melania Trump ta fito fili ta musanta duk wata alaka da Jeffrey Epstein, tana cewa zarge-zargen da ake yadawa gaba daya karya ne.
Wata kungiya a Kano ta rubuta wa Shugaba Tinubu wasiƙa, suna zargin akwai matsin lamba domin tilasta nada mataimakin gwamna mai fuskantar shari’ar cin hanci.
Femi Adesina, mai baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari shawara na musamman kan harkokin labarai, ya ce nan ba da jimawa ba wasu gwamnonin PDP za su dawo APC.
Jam'iyyar PDP ta caccaki shugaba Buhari kan ziyararsa ta Landan don halartar taro da kuma ganawa da likitocinsa. Ta ce shugaba Buhari ya yaudari 'yan Najeriya.
Ikedi Ohakim, tsohon gwamnan Imo, a ranar Talata, 27 ga watan Yuli, ya bayyana shawararsa na komawa jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki don mutanensa.
Gwamna ya caccaki yunkurin bai wa Fulani filiayen kiwo, ya kuma ce akan ya ba da filin kiwo ga Fulani, gwamma ya mutu kowa ma kawai ya huta da ganinsa a kasar.
Mutanen Katsina da ke zaune a Kaduna sun roki Abubakar Sadiq Yar’Adua ya taimaka ya nemi kujerar Gwamnan jihar Katsina a zabe mai zuwa na 2023 a jam'iyyar APC.
Jam’iyyar PDP ta dakatar da tsohon dan takararta na gwamna a jihar Neja, Alhaji Umar Nasko saboda zargin cin amana da yin ayyukan da suka saba wa jam'iyyar.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya ce jiga-jigan jam’iyyar PDP masu cin hanci da rashawa ne kawai suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki a kasar.
Za a ji cewa 'Yan bangaren Lai Mohammed sun sa sharadin barin APC a jihar Kwara. Mutanen Bashir Omolaja Bolarinwa sun fara maganar ficewa daga APC mai mulki.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun yi kira ga Majalisar Dokoki ta kasa da ta amince da tattara sakamakon zaben ta hanyar na’ura a kasar gabannin babban zabe na 2023.
Siyasa
Samu kari