Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa. Jam'iyyar NNPP ta zabi Ahmed Ajuji a matsayin wanda zai ci gaba da jan ragamarta.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa. Jam'iyyar NNPP ta zabi Ahmed Ajuji a matsayin wanda zai ci gaba da jan ragamarta.
Masanan Bankin Duniya sun fadawa shugaba Buhari abin da zai faru da tattalin arziki. Sun ce matsin tattalin arzikin Najeriya zai iya dore wa har shekarar 2023.
Kotu ta sa a tsare Farfesa a gidan kurkuku a ranar Larabar nan. Ignatius Uduk wanda malamin makaranta ne ya karyata zargin da ake yi masa na murde zaben 2019.
Dalibai sun koka sun ce ba a taba mummunan yajin-aiki irin wannan ba. Sabon Shugaban Dalibai na kasa, zai sa kafar wando daya da yajin-aikin Malaman Jami’a.
Majalisar wakilai na shirin gabatar da wata sabuwar doka da zai sa a iya tsige shugaban kasa idan ya gaza kafa majalisarsa kwanaki 30 bayan an rantsar da shi.
Gwamnatin Tarayya ta amince a kashe N59.3bn wajen titi da aikin jirgin sama. Gwamnatin Buhari za ta ware makudan biliyoyin kudi a gyara tituna a fadin kasar.
A jiya ne aka shawo kan Muhammadu Buhari ya yi watsi da gayyatar Majalisa. Domin ana ganin cewa za ayi amfani da wannan dama ne a ci mutuncin shugaban kasar.
A 2015 aka nada hafsun sojoji, kawo yanzu babu niyyar canza su, amma Shugaban kasa yana cigaba da fuskantar matsin lamba a kan manyan jami’an tsaron kasar.
Wannan ya zo ne lokacin da mataimakin shugaban sanatoci,Ovie Omo-Agege,ya ce hakan ya saɓawa kundin doka sannan kuma ya sauka daga turba da tsarin kowacce irin
Jam'iyyar APC ce take da alhakin tsayar da dan takarar shugabancin kasa na watan Yunin 2023, kamar yadda majiya daga jam'iyyar ta tabbatar wa da Daily Trust.
Siyasa
Samu kari