Fadar White House a Amurka ta musanta rade-radin cewa an kwantar da Shugaba Donald Trump a asibitin Walter Reed da ke birnin Washington DC na kasar.
Fadar White House a Amurka ta musanta rade-radin cewa an kwantar da Shugaba Donald Trump a asibitin Walter Reed da ke birnin Washington DC na kasar.
Jam'iyyar NNPP ta zargi Sanata Rabiu Kwankwaso da haddasa rikicin ADC, tana mai cewa "fushin Allah" ne ke bin sa saboda cin amanar da ya yi wa NNPP a yau.
Tunde Bakare ya bada shawarar ya rage zargin ‘yan baya, ya sallami wasu Ministoci. Bakare ya na ganin akwai bukatar Gwamnatin Buhati ta yi tankade da rairaya.
Gwamnan Ribas ya hada-kai da takwarorinsa kan tsige Uche Secondus wanda yake tare da Ifeanyi Ugwuanyi, IIkpeazu, Bala Mohd, Ifeanyi Okowa da Godwin Obaseki.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo ta ce Yarbawa ba su isa su nemi takarar Shugaban kasa a zaben 2023 ba. Ohanaeze Ndigbo Worldwide ta na goyon bayan Ibo su karbi mulki.
Jigon APC ya dumfari kotu, ya na so a ruguza zaben Shugabannin Jam’iyya da ake yi. Wani ya roki kotu ta ruguza kwamitin rikon APC, ta hana cigaba da zaben APC.
Za a ji jam’iyyar APC na tsoron hukuncin kotun koli ta ci ta, ta na neman mafita. Mataimakin Shugaban kasa ya tuntubi Shugabannin jam’iyya domin a samu maslaha.
A yayin wani taron gaggawa a ranar Talata, 3 ga watan Agusta, shugabancin Jam'iyyar PDP ta yi wa mambobin da abin ya shafa alkawari cewa za ta duba batutuwan.
Manyan jiga-jigan jam'iyyar PDP sun bayyana hakan ne a cikin wasiku daban-daban da suka aika wa sakataren jam'iyyar na kasa a ranar Talata, 3 ga watan Agusta.
Biyo bayan murabus da wasu mutum bakwai daga cikin jiga-jigan jam'iyyar PDP suka yi ranar Talata,PDP ta kira yaron gaggawa yanzun haka a Abuja kan lamarin.
Gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya ce babu wani rikici a jam'iyyar All Progressives Congress. Dan siyasar ya bayyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi.
Siyasa
Samu kari