A labarin nan, za a ji wani kamfanin kamun kafa a Amurka mai suna Von Batten-Montague-York, L.C. y samu kwangilar inganta sunan Atiku Abubakar gabanin zaben 2027.
A labarin nan, za a ji wani kamfanin kamun kafa a Amurka mai suna Von Batten-Montague-York, L.C. y samu kwangilar inganta sunan Atiku Abubakar gabanin zaben 2027.
Rikici ya barke a cikin jam’iyyar APC a Daura da ke jihar Katsina bayan wasu ‘yan jam’iyya sun amince da Yusuf Buhari a matsayin ɗan takara a majalisar wakilai.
Jam'iyyar PDP ta yi martani kan wani batu da Farfesa Attahiru Jega ya yi na kwatanta jam'iyyar APC da PDP cewa, duk kanwar ja ce. PDP ta ce sam ba haka bane.
Za a ji akwai wuraren da shugabannin jam’iyyar APC ba su iya gudanar da zabukan mazabu ba. Zaben kananan hukumomi da kansiloli sun sa an dage zabuka a Abuja.
Yayin da babban zaɓen shekarar 2023 ke kara kusantowa, gwamna Abdullahi Sule, na jihar Nasarawa, ya bayyana goyon bayansa a kan tsarin mulkin karba- karba.
Jam'iyyar APC ta caccaki Attahiru Jega kan cewa, yana da wata manufa yayin da ya kwatanta jam'iyyar APC da PDP. APC ta ce wannan ba daidai bane, kuskure ne.
Kwanaki Hukumar EFCC ta gayyaci tsohon Shugaban Majalisa, Bukola Saraki. Tanko Yakasai ya na ganin saboda kawo masa cikas a zaben 2023, EFCC suka kama shi.
Gwamna Mala Buni da Abubakar Malami SAN sun yi fatali da maganar Osinbajo a kan batun zaben APC. Mai Mala Buni da Malami sun ki karbar shawarar Yemi Osinbajo.
Hadimin shugaba Buhari, Mallam Shehu, ya yi martani ga tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, kan zargin da yayi cewa tarbar sabbin yan APC a Villa cin hanci ne.
Zagin Shugaban kasa da Sakataren Gwamnati sun jawo an tsare ‘dan adawa a kurkuku. PDP ta dakatar da Shugaban Matasan da ya caccaki Gwamnatin Buhari a bidiyo.
Farfesa Attahiru Jega ya gargadi 'yan Najeriya kan ci gaba da yin imani da jam'iyyun siyasa na APC da PDP, a cewarsa su suka hadda dukkan matsalolin kasar.
Siyasa
Samu kari