Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa NNPP ta shirya tsaf domin tunkarar zaben 2027. Ya yaba wa Abba Kabir Yusuf da shugabannin NNPP a Najeriya.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa NNPP ta shirya tsaf domin tunkarar zaben 2027. Ya yaba wa Abba Kabir Yusuf da shugabannin NNPP a Najeriya.
Tsofaffin yan majalisar tarayya daga Kano sun amince Bola Ahmed Tinubu ya yi shekara takwas a mulki, sun giyi bayan Sanata Barau ya zama gwamnan Kano.
Allah ya karba ran tsohon gwamnan jihar Kano, Aminu Isah Kontagora.An tabbatar da rasuwar tsohon gwamnan bayan sakataren gwamnatin Neja ya bada wata sanarwa.
Rt. Hon. Aminu Shagali ya roki Yusuf Zailani da Sanata Uba Sani suyi sulhu. Shagali ya shiga tsakanin Jiga-jigan APC dake rikici, yana neman a samu ayi sulhu.
Gwamnatin Tarayya ta kawo sababbin rangawame a Finance Act 2020. Shugaba Muhammadu Buhari ya sa hannu a kudirin Finance Act ne a ranar karshe a shekarar bara.
Gwamnan jihar Ondo ya bukaci gwamnati ta karfafa samar 'yan sandan jihohi domin inganta tsaro da kawar da ta'addanci a Najeriya. Ya kuma yaba da aikin sojoji.
Jam'iyyar APC a ci gaba da rajistar mambobinta da take yi wani wakilinta ya bayyana bukatarta na yi wa akalla mutane miliyan 2 rajista a fadin jihar Adamawa.
Alkali ya soki hukuncin da aka zartar a shari’ar zaben Majalisar Bayelsa da Seriake Dickson. Har yanzu ba a kammala shari’ar zaben kujerar Sanatan a Kotu ba.
Zaftare albashin da Gwamnatin Jihar Kano ta yi na wani gajeren lokaci ne. Gwmna Abdullahi Ganduje yace idan tattalin arziki ya mike, komai zai dawo daidai.
Jagoran 'yan jam'iyyar Democrat a majalisar dattijan kasar Amurka, Chuck Schumer, ya yi kiran a gaggauta tsige Donald Trump saboda rikicin da magoya bayansa suk
Kazalika, Amurkawa da yawa sun bayyana bacin ransu akan abinda ya faru a Capitol, lamarin da yasa da yawan 'yan kasar ke yin kiran a gaggauta tsige shi kafin ya
Siyasa
Samu kari