Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ja kunnen gwamnoni kan kudaden kananan hukumomi. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su rika ba su kudadensu kai tsaye.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ja kunnen gwamnoni kan kudaden kananan hukumomi. Shugaba Bola Tinubu ya bukaci su rika ba su kudadensu kai tsaye.
Mahalarta taron APC a fadar shugaban kasa sun shiga rudani na yan dakiku yayin da masu kula da sauti suka yi kuskuren wajen sanya taken Najeriya.
Gwamnan jihar Kwara ya sallami duk mutanen da ya nada a Gwamnatinsa a shekarar 2019. AbdulRahman AbdulRazaq ya godewa wadannan mutane da su ka yi masa aiki.
Bayan kusan watanni 2 da sauya-sheka, PDP ta ce Gwamna Dave Umahi bai bar Jam’iyya ba. PDP ta kuma sha alwashin casa tsohon Gwamnan na ta don ayi masa hankali.
Gwamnatin Najeriya ta fito ta zargi kungiyoyin waje da dawo da yakin da ta ke yi baya. Lai Mohammed ya ce Amnesty da ICC na kawo cikas wajen yaki da ta'addanci.
Tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau ya ce akwai kyakkyawar alaka tsakaninsa da magabacinsa da magajinsa Rabiu Kwankwaso da Abdullahi Ganduje, The Punch ta ruw
Da ya ke magantuwa kan nasarorin da ya cimma a yankin da ya ke wakilta, sanatan ya ce saga 2019 zuwa yau karo na huɗu da aka zaɓe shi, yana cikin waɗanda suka
Da ya ke magana ranar Litinin, Atiku ya bayyana dole ce ta sa shi janye hannayen jarinsa daga Intels saboda gwamnatin Buhari ta nace sai ta durkusar da kamfanin
Mun kawo maku jerin wasu shahararrun ‘yan siyasa da ake ganin cewa su za su cika ko ina a 2021. Tinubu da El-Rufai, su na cikin ‘Yan siyasar da za a saurara
A wani jawabi da Garba Shehu, kakakin shugaban kasa, ya fitar, fafar shugaba kasa ta ce duk wani sauran tasiri da PDP keda shi ya kare saboda ta zama jami'ar ka
Tsohon Shugaban kasar Najeriya a mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida ya bukaci yan Najeriya da su ci gaba da hakuri da gwamnatin tarayya komai zai wuce.
Siyasa
Samu kari