Tsohon shugaban jam'iyyar APC a jihar Jigawa, Ado Kiri, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar. Ya nuna godiyarsa kan damar da aka ba shi ta kasancewa a jam'iyyar.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC a jihar Jigawa, Ado Kiri, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar. Ya nuna godiyarsa kan damar da aka ba shi ta kasancewa a jam'iyyar.
Jam’iyya All Progressives Congress ta lashe kujeru 15 cikin 17 da aka bayyana sakamakon su a Kaduna, yayin da jam’iyyar adawa ta PDP ta lashe sauran biyun.
Gwamna ya nada mutane 2, 000 a matsayin masu ba shi shawara a Bayelsa, Douye Diri ya toshe bakin masu surutu, yace ya nada mutane a gwamnatin jihar Bayelsa.
Yayin da ake jiran isowar shekarar 2023 shekarar da za a yi zaben shugaban kasa a Najeriya, ana sa ran wasu daga cikin gwamnonin APC 5 da za su iya tsayawa tare
Jam’iyyar PDP ta rasa ta yadda za ta sasanta Gwamna Wike da Uche Secondus. A 2016, Wike yana cikin wadanda suka dage sai Secondus ya zama shugaban jam’iyya.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP ta ƙasa, Dakta Okwesilieze Nwodo, ya gargaɗi Goodluck Jonathan kada ya kuskura ya faɗa tarko ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Wasu Magoya-bayan Tinubu na SWAGA 2023 sun huro a kan a tunbuke Mai Mala Buni sannan SWAGA tana so ayi watsi da zabukan da jam’iyyar APC ta shirya a Ekiti.
A Anambra, ana zargin wani ‘Dan Sanda da ya sha giya ya saki bindigarsa a wajen kamfe a Aguata. An yi dace babu wani wanda ya samu rauni a dalilin hadarin.
Tun ba yau ba, ana rade-radin Jam’iyyar APC tana zarwacin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Za a ji dalilin da ya sa APC take zawarcin Jonathan a 2023.
Bayan kammala zaɓen kananan hukumomin jihar Kaduna ranar Asabar, Sakamako ya fara hitowa daga wasu wurare, inda zuwa yanzun APC ta cinye 8, yayin da PDP ta ci 1
Siyasa
Samu kari