A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran da ke zaman sulhu da Amurka a Islamabad ta ja kunnen Trump a kan duk wani yunkuri na bi ta mashigar Hormuz da karfi.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran da ke zaman sulhu da Amurka a Islamabad ta ja kunnen Trump a kan duk wani yunkuri na bi ta mashigar Hormuz da karfi.
A labarin nan, za a ji an bankaɗo wani sako a shafin sada zumunta da ake zargin Shugaban INEC na kasa, Joash Amupitan ke ya wallafa da ne nuna goyon baya ga APC.
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, a ranar Laraba, 15 ga watan Satumba ya rantsar da sabbin kwamishinonin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Za ku ji mutanen da ‘Yan kabilar Ibo za su iya tsaida wa takarar Shugaban kasa a zaben 2023. A cikin jerin sunayen da aka kawo akwai Ministoci da Sanatoci.
Wasu matasa'yan kabilar Ibo da ke zaune a jihar Legas a ranar Litinin, 13 ga watan Satumba, sun fara kamun kafa ga masu son tsayawa takara daga jihohin Ibo.
Wani tsohon ɗan majalisar dokokin jihar Yobe, Audu Babale, tare da ɗumbin magoya bayansa sun sauya sheƙa zuwa jam'iyyar All Progressive Congress (APC) mai mulki
Kakakin majalisar wakilai ta kasa, Femi Femi Gbajabiamila, ya musanta rahoton cewa yana shirye-shiryen tsayawa takarar gwamnan jihar Lagos a babban zaɓen 2023.
Abdullahi Adamu, sanata mai wakiltar Nasarawa ta yamma, ya bayyana cewa bai wa kowace kabila ko kuma yanki kujerar shugaban kasa ya sabawa kundin tsarin mulki.
Hasashe sun nuna cewa Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje na iya fitowa takarar mataimakin shugaban kasa ko kuma dan majalisar dattawa a babban zaben 2023.
A Taraba, jiga-jigan APC sama suna harin kujerar Ministan wutan lantarki da aka tsige. masu neman zama Ministocin sun tattara sun koma birnin tarayya Abuja.
Gwamnan jihar Imo ya soki Buhari garin kokarin yaba masa, lamarin da ya jawo cece-kuce da martanin mutane da dama a kafafen sada zumunta. Amma dai kuskure ne.
Siyasa
Samu kari