Dan majalisar kasar Amurka, Jamie Raskin ya nemi likitan White House ya yi wa shugaba Donald Trump gwajin kwakwalwa domin tabbatar da lafiyarsa bayan yakin Iran.
Dan majalisar kasar Amurka, Jamie Raskin ya nemi likitan White House ya yi wa shugaba Donald Trump gwajin kwakwalwa domin tabbatar da lafiyarsa bayan yakin Iran.
A labarin nan, za a ji hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, ta fara zurfafa bincike a kan wani tsohon dan majalisa da ake zargi da yada labarin karya kan tsaro.
Gwamnan Ebonyi bai yi nadamar yi wa Najeriya fatan samun irin Buhari a 2023 ba. Wannan magana da gwamnan na Ebonyi, ya jawo masa raddi daga irinsu Nyesom Wike.
An bayyana sunan Suleiman AbdulRahman wanda aka fi sani da Kawu Sumaila da Ismaeel Buba Ahmed a matsayin wadanda ka iya maye gurbin Sabo Nanono daga jihar Kano.
Gwamnan Katsina yana da tabbacin Jam’iyyar APC za ta sake lashe zabe a 2023 ganin Jam’iyyar APC mai mulki ta gudanar da zaben shugabanni lafiya lau a Katsina.
Abuja -Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijan Najeriya, Sanata Abaribe, ya gargaɗi yam siyasa kada su kuskura su koma matacciyar jam'iyyar APC mai mulki.
Tsohon gwamnan jihar Borno kuma jigo a jam'iyyar APC mai mulki, Ali Modu Sherrif, ya bayyana cewa yan Najeriya na bukatar shugaban da ya dace ne ba yankinsa ba.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi ya mayar da martani kan tattaunawar da aka yi kwanan nan kan zaben 2023, yana mai cewa ya yi wuri a tattauna shugabancin Ibo.
Bayan taron da gwamnonin PDP suka gudanar ranar Laraba, Aminu Tambuwal, ya bayyana cewa sun shirya zasu lallasa jam'iyyar APC su ceto Najeriya daga hannun APC.
Cif Ben Adaji, jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya gargadi jam'iyyar game da tursasa 'yan takara da shugabannin jam'iyyar gabanin zaben 2023.
Tsofaffin gwamnoni a jam'iyyar PDP suna saka kansu a ofisoshi daban-daban wadanda za a baje kolinsu a babban taron jam'iyyar da aka shirya ranar 31 ga Oktoba.
Siyasa
Samu kari