Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a zaɓen 2027 bayan gazawar tattaunawa da APC, a cewar wani makusancin Obi, Ibrahim Abdulkarim.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a zaɓen 2027 bayan gazawar tattaunawa da APC, a cewar wani makusancin Obi, Ibrahim Abdulkarim.
Wani shahararren dan Najeriya ya bayyana illolin kundin tsarin mulkin Najeriya, ya ce sam kundin bai da ma'ana kuma tislata mana shi aka yi. Ya ce Buhari ya sau
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Filato, ta bayyana jam'iyyar APC a matsayin wadda ta lashe baki ɗaya kujerun ciyamomi da kansiloli a zaɓen jihar Filato.
Babbar kotu ta jihar Kwara dake zamanta a Ilorin, ta rushe kwamitin rikon kwarya na shugabannin kananan hukumomi 16 da gwamnan jihar ya naɗa bayan rushe na baya
Tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta, Farfesa Attahiru Jega, yace bai taba faɗawa kowa cewa yana da shirin tsayawa takarar shugaban ƙasa ba a zaɓen 2023
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, a yayin hirarsa da manema labarai, ya ce har yanzu bai yanke shawara kan ko zai tsaya takarar kujerar sanata a zaben 2023 ba.
Waziri Enwongulu, lauyan jam'iyyar All Progressives Congress a unguwar Wakama, Nasarawa, ya ba da labarin yadda 'yan baranda suka kusa kashe shi a ranar Asabar.
Dokpesi, jigo a jam'iyyar PDP, ya goyi bayan Atiku Abubakar don takarar shugaban kasa na jam'iyyar a 2023, yana mai cewa babu dan takarar kudu da zai cin zabe.
Gbenga Olawepo-Hashim, tsohon dan takarar shugaban kasa, ya koma jam’iyyar All Progressive Congress (APC) a hukumance inda ya gana da Gwamna Mala Buni a Abuja.
Gwamnonin kudu maso gabas sun bukaci shugaban Najeriya na gaba ya fito daga shiyyar su. Sun nemi jam’iyyun siyasa da su zabi ‘yan takarar su daga yankin nasu.
Siyasa
Samu kari