Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2026, wanda zai lakume sama da Naira tiriliyan 58.18 a gaban Majalisar Tarayya a Abuja.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2026, wanda zai lakume sama da Naira tiriliyan 58.18 a gaban Majalisar Tarayya a Abuja.
Babafemi Ojudu ya karyata ikirarin wani sabon littafi cewa marigayi Shugaba Buhari ya hana Yemi Osinbajo tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Shekaru bayan rasa samun damun zarce kan mulki a matsayin gwamnan jihar Legas, Jam'iyyar All Progressives Congress, APC ta nada tsohon gwamnan jihar Akinwunmi A
Jihar Ekiti a karo na biyu ta sake bai wa makiyaya da manoma wa'adin makwanni biyu domin su yi rajista da jihar ko kuma su dauki nasu ya nasu su bar jihar.
Wani malamin coci ya bayyana cewa, yana hango wasu rudani da zasu kasance a nan gaba a cikin shugabancin shugaba Buhari. Yace Buhari na bukatar addu'o'i sosai.
Tsoffin hafsoshin tsaron Najeriya zasu bayyana a gaban majalisar wakilai gobe Litinin domin bada bayani kan batub batan kudaden makamai da ake zargin sun bata.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta bayyana rashin jin dadinta game da harin da aka kaiwa gwamnan jihar Benue a makon nan. Sun yi Allah wadai da harin gaba dayansu.
Janar Yakubu Gowon (Mai ritaya) ya yi kira da a samar mataimakan shugaban kasa har biyu ga shugabannin Najeriya domin cimma aikin cin sauki da adalci ga kowa.
Doyin Okupe ya nemi afuwan 'yan Najeriya kan bautunsa na bai wa Ibo shugabancin Najeriya a zaben 2023. Ya bayyana nadama sosai tare da neman afuwar a yafe masa.
Alhaji Bashir Usman Tofa ya gargadi gwamnatin tarayya da cewa, kada ta bar batun Asari Dukubo ya tafi haka iddan ba tare da daukar wani matki a gwamnatance ba.
Firaministan Pakistan ya kamu da kwayar cutar Korona biy bayan yin allurar rigakafin cutar kwanaki biyu da suka gabata, Firaministan yanzu haka ya killace kansa
Siyasa
Samu kari