Babafemi Ojudu ya karyata ikirarin wani sabon littafi cewa marigayi Shugaba Buhari ya hana Yemi Osinbajo tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Babafemi Ojudu ya karyata ikirarin wani sabon littafi cewa marigayi Shugaba Buhari ya hana Yemi Osinbajo tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a Najeriya. Shugaban APC na kasa ya tabbatar da hakan.
Gwamna Delta ya aikawa Shugaban kasa wasika a kan kudin satar da Gwamnatin Tarayya ta lakume, Ifeanyi Okowa ya bada zabi ayi masu ayyuka ko a ba su kudinsu.
Kungiyar SWAGA ta ce sai da fa aka tsaida magana tun 2014 cewa bangaren ACN ne za su fito da Magajin shugaban kasa Muhammadu Buhari a zabe mai zuwa na 2023.
Jam’iyyar ta fara shiryawa zaben shugaban kasa na 2023 tun yanzu. Alamu na nuna za a iya sake ba Atiku Abubakar takara a jam’iyyar duk da shan kashi a 2019.
Tsohon mataimakin babban bankin Najeriya ya shawarci hukumomin tsaro da su bar Sunday Igboho ya ci gaba da da'awarsa. Ya siffanta shi da jarumin al'ummarsa.
Wata kotun tarayya mai zama a jihar Legas, ta yanke hukuncin kara wa'adin yin rajistar NIN da lika layukan waya da NIN din. An kara wa'adin zuwa watanni biyu.
Wani sanata a majalisar dattawan Najeriya ya bayyana yadda aka siyasantar da lamarin makiyaya a Najeriya. Ya fahimci ana fakewa da lamarin ne don a raba arewa.
Mun tattaro muku rahoton gwamnoni 4 da tsagerun, 'yan ta'adda suka taba kai wa hari a cikin shekaru kadan da suka gabata. Daga ciki dai babu wanda ya mutu.
Uban riko na jam'iyyar APC ya bayyana cewa, jam'iyyar ta shirya tsaf don rike ragamar mulki har nan da shekaru 32 masu zuwa. Suna shirin tabbatar da manufar.
Gwamnan jihar Jigawa kuma shugaban kwamitin tsari na jam'iyyar APC, Badaru Abubakar, yace za a yi gagarumin taron jami'iyyar a watan Yuni. Daily Trust tace.
Siyasa
Samu kari