Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2026, wanda zai lakume sama da Naira tiriliyan 58.18 a gaban Majalisar Tarayya a Abuja.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2026, wanda zai lakume sama da Naira tiriliyan 58.18 a gaban Majalisar Tarayya a Abuja.
Babafemi Ojudu ya karyata ikirarin wani sabon littafi cewa marigayi Shugaba Buhari ya hana Yemi Osinbajo tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Muhammadu Buhari, Ahmad Lawan, Omo Agege, Gbajabiamila sun koda babban Jigon APC, Bola Tinubu. Shugaban kasa ya fitar da jawabi ne ta bakin Garba Shehu jiya.
Gwamnan jihar Sakkwato ya yi gwajin motar da aka kera a Najeriya kuma mai amfani da lantarki. Gwamnan yace motar ta fi sauran motoci rahusa da saukin amfani.
Gwamnan jihar Kano ya karbi bakuncin Bola Ahmed Tinubu a yau Lahadi a jihar Kano. Gwamna Ganduje ya kuma raka Tinubu zuwa fadar Sarkin Kano don nuna mubaya'a.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP a 2019 Atiku Abubakar, ya shawarci gwamnatin Buhari kan hanyoyin da za ta bi ta
Shugaban jam'iyyar People's Democratic Party, PDP, na jihar Ebonyi, Barista Onyekachi Nwebonyi da kwamitin shugabannin jam'iyyar, a ranar Asabar, sun koma jam'i
Gwamnan Ekiti kuma shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, Kayode Fayemi ya ce a iya saninsa babu dan siyasar da zai samu damar zama shugaban kasa amma ya ki.
Uwargidan shugaban kasar ta baiwa mata da matasa tallafi na keken dinki, injin saka, da kuma kayan aikin noma domin kama sana’a, a ranar Alhamis, 25 ga Maris.
Olujonwo Obasanjo ya na goyon bayan takarar Yahaya Bello a zaben 2023, ya ce idan Yahaya Bello ya zama Shugaban Najeriya, za a ga Ministoci ‘Yan shekara 27.
Tsohon babban hafsan kasa na Nigeria, Janar Oyeabo Ihejirika ya shiga jam'iyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki a ƙasa, Vanguard ta ruwaito. Alhaji Ma
Siyasa
Samu kari