Tsohon Sanata mai wakiltar Delta ta Arewa, Peter Nwaoboshi, ya rasu, lamarin da ya jefa al’ummar jihar Delta, Anioma da Najeriya cikin alhinin rashinsa.
Tsohon Sanata mai wakiltar Delta ta Arewa, Peter Nwaoboshi, ya rasu, lamarin da ya jefa al’ummar jihar Delta, Anioma da Najeriya cikin alhinin rashinsa.
Babafemi Ojudu ya karyata ikirarin wani sabon littafi cewa marigayi Shugaba Buhari ya hana Yemi Osinbajo tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Rahotanni daga Jamhuriyyar Nijar na cewa an ji arar harbe harben bindiga a kusa da fadar shugaban ƙasar da ke birnin Yamai yayinda aka yi yunkurin juyin mulki.
A jiya aka ji labarin cewa an ruguza dakatarwar da aka yi wa tsohon Gwamnan Neja bayan jam’iyyar PDP ta reshen jihar Neja ta ce ta dakatar da Babangida Aliyu.
Makonni uku bayan da Najeriya ta fara yi wa ’yan Najeriya allurar rigakafin Korona, a karshe jihar Kogi za ta fara bai wa mazauna yankin damar yin allurar.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa bai zama dole ba ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika ragamar mulki ga Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo.
Yan Najeriya sun yi cece-kuce kan sauyin da aka samu a shekarun Bola Ahmed Tinubu daga 79 zuwa 69 a shafinsa na Wikipedia a ranar bikin zagayowar haihuwarsa.
Aminu Abdussalam Gwarzo ya soki taron Bola Tinubu da aka yi a jihar Kano. Jagoran adawar ya caccaki shirya bikin Tinubu da aka yi a Kano, ya ce da lauje a nadi.
Dan rajin kare hakkin dan Adam, Sowore ya bukaci 'yan Najeriya dake zaune a Landan da su mamaye bakin asibitin da shugaba Buhari zai kasance don duba lafiyarsa.
Sanata Shehu Sani ya caccaki shawarin Asiwaju Bola Tinubu na daukar sojoji miliyan 50. Sani yace ta yaya za a biya sama da sojoji miliyan 50 albashi a yanzu.
Femi Gbajabiamila ya yi magana a wajen bikin Bola Tinubu colloquium jiya. Shugaban majalisar ya yi kira ga gwamnati ta duba shawarwarin da Bola Tinubu ya bada.
Siyasa
Samu kari