Tsohon Sanata mai wakiltar Delta ta Arewa, Peter Nwaoboshi, ya rasu, lamarin da ya jefa al’ummar jihar Delta, Anioma da Najeriya cikin alhinin rashinsa.
Tsohon Sanata mai wakiltar Delta ta Arewa, Peter Nwaoboshi, ya rasu, lamarin da ya jefa al’ummar jihar Delta, Anioma da Najeriya cikin alhinin rashinsa.
Babafemi Ojudu ya karyata ikirarin wani sabon littafi cewa marigayi Shugaba Buhari ya hana Yemi Osinbajo tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Gwamna Bala Mohammed ya bada labarin yadda Shugaba Goodluck Jonathan ya nada shi Ministan Abuja a lokacin da ake karrama Goodluck Jonathan a jihar Bauchi jiya.
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanya ma wani titi sunan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Sarkin Bauchi, Dr Rilwanu Suleiman Adamu da mambobin majalisar masara
Kungiyar CAN ta caccaki shugaba Buhari, tare a yin zargin yiwa lamarin tsaro a kasar rikon sakaka. Kungiyar ata kuma koka kan yadda jami'an tsaro ke aiki a kasa
APC ta ba Minista da Sanata Abe da su ke rikici watanni 3 su yi sulhu ko a hukunta su. Jigon APC a Ahoada, Ibiso Nwuche, ya yi barazanar daukar mataki a kansu.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya karɓi tawagar yan jam'iyyar hamayya ta PDP, waɗanda suka sauya sheka zuwa jam'iyya mai mulki ta APC a faɗin jihar ta Ogun
Darakta-Janar na kungiyar gwamnonin APC, Salihu Lukman ya zargi shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar, Mai Mala Buni da maimaita kuskuren Oshiomhole.
Jami'an yan sanda a jihar Kogi sun cafke wasu mutane biyu da ba a bayyana sunayensu ba da ake zargi da shirin fara kamfen din bata sunan shugaban kasa Buhari.
Gwamnonin APC sun ziyarci Gwamnan Zamfara yayin da ake rade-radin zai bar PDP. Gwamnonin na APC sun fake da ‘gobara’, sun je sun yi magana da Bello Matawalle.
Ganin cewa rabon da jam’iyyar APC ta kira gangami tun 2020 da aka sa kwamitin riko-kwarya. Shugban PGF ya ja-kunnen Shugabannin APC a kan cigaba da yin mulki.
Siyasa
Samu kari