Mahalarta taron APC a fadar shugaban kasa sun shiga rudani na yan dakiku yayin da masu kula da sauti suka yi kuskuren wajen sanya taken Najeriya.
Mahalarta taron APC a fadar shugaban kasa sun shiga rudani na yan dakiku yayin da masu kula da sauti suka yi kuskuren wajen sanya taken Najeriya.
Babafemi Ojudu ya karyata ikirarin wani sabon littafi cewa marigayi Shugaba Buhari ya hana Yemi Osinbajo tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Kungiyoyin zamantakewar siyasa na Arewa sun bayyana matsayinsu kan tsarin shugabancin kasar gabannin zaben 2023, sun amince da tsarin shugabancin karba karba.
Karamin ministan albarkatun man fetur ya bayyana irin kauna da shugaba Buhari ke yiwa mutanen kabilar Ijaw, kabilar su tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan.
Gwamna Nasir El-Rufai na Kaduna ya bayyana cewa zai bar jihar da zaran ya kammala wa’adin mulkinsa, cewa saboda hakan ma gida daya ya mallaka a cikin jihar.
Rahoto ya nuna cewa rikici na neman kunno kai a cikin jam’iyyar APC reshen Zamfara; kan jita-jitar sauya shekar Gwamna Bello Matawalle gabannin zaben 2023.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya tuno hadarin jirgin da ya kashe Abdullahi Wase a 1996. Wani uzuri ya taso, a dalilin haka Gwamna Ganduje bai bi tawagar gwamna ba.
A makon nan kungiyar SWAGA 23 ta shiga jihar Ondo, ta bude sabon ofishin yakin zabe. Ifedayo Abegunde aka zaba ya yi wa Bola Tinubu yakin neman zabe a Ondo.
Gwamna Bello na jihar Zamfara ya kwatanta zanga-zangar da mazauna London dake Ingila suka yiwa Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin hari ne aka kaiwa shugaban.
Za a ji Mataimakin Shugaban kasa ya koda Mai dakin Buhari wajen kaddamar da littafi dazu, ya ce uwargidar Shugaban kasa, Aisha Buhari ba ta da tamka a Najeriya.
Wasu fitattun 'yan Najeriya sun halarci bikin kaddamar da littafin tarihin matar shugaban kasa Buhari, Aisha Buhari. An ba da gudunmawar miliyoyin Nairori.
Siyasa
Samu kari